Lamborghini Huracán LP 610-4 t
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminspace_shuttle_columbia_launch

SADAUKI PAGE 78

☆☆☆ SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
78....
Ajlal ya kamata kiyi hakuri kiya femun Allah da kanshi idan muka mashi laifi muka tuba yana yafewa bare Kuma mu bayinsa kobaki son idan kinyi masa laifi ya yafe miki Allah hakuri ne yana Kuma tareda Mai hakuri innallaha ma'assabirin
Murmushi tayi tajanyo sa nayafe maka Amma kamun al kawarin bazaka kara wulakanta niba bazaka kara aure ba, dasauri yace wa Ni na isa ma aikece farko kece karshe wulakanci kuwa idan kika gani to bani bane.
Soyayya sosai suke cike da jin dadi a rayuwar shi yana godiya da Allah yabashi mata irin Ajlal Itama haka take tayiwa Allah hamdala
Sosai Sadauki yasa aka daure Deeni akan Abunda yasa aka masa tareda daure duk wani wanda yake aiki karkashin sa, wanka tayi ta shirya cikin wata jallabiya Brown tayi matukar kyau barinma ogan daya canza yakoma Dan yaro dashi, Ajlal ta kallesa ta kwabe fuska gaskiya banyarda da wannan shigar ba kai kenan kullum yaro kake komawa " sadauki yasaki baki kekuma fah jiwata shiga da kikayi kamar wata budurwa zuciya ta a hannu take kar mazan banza surika kalle mun kyakkywar surarki"
Dariya suka sa gabadai ya dauki ikram suka shiga mota, se gidan su, mama tayi matukar murna da ganin su musamman dataga ikram ta girma, nan faruq yaso da gudu yana momy momy, Sadauki yace "wato mom dinka dai kasani koh "
Faruq yace Hadda kai ma dady na..
Bayan shekara uku Ajlal tasake haihuwan wata baby gul wadda taci sunan mama suna ce mata simra batafi wata shidda ba tasake kwasar wani cikin wannan Karon rigima sosai sukayi da sadauki ita Sam bazata yarda da wannan cikin ba dole azubar dashi seda taga ranshi yabaci Sannan tasauko taba shi hakuri tace tahakura da cikin
Kiss yakai mata a face I love you my special wife
Langabe kai tana kunkuni " ohh bazaki ce I love you too ba "? Ajlal tace ehh din,
Ok shikenan sakeni inje inda za'a fadan yana mikewa tajawo shi yafada kanta tana dariya love you toooooo my boo.......
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
Godiya ga Allah subhanahu wata'Alah daya bani ikon kammala wannan littafan nawa Ina godiya ga duk wanda yake bibiyata tareda muku fatan alkhairi
Loves you so much fans
==========================
ina mika gaisuwata tare da fatan Alkhairi ga masu aiko man tare da bani damar saka litattafansu a wannam shafin namu sannam Duk wani mai son a saka nasa littafin a wannam shafin to qofa a bude take zaku iya samuna tareda rubuta buqatunku at www.abdulmkibab.hexat.com zakuga guest book sai ka rubuta sunanka tareda tambayarka ko buqatarka NA GODE.

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
space_shuttle_columbia_launch
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓