SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft1

sadauki page 75

SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
75....
Baby Waye wannan yarinyar kamar 'yar larabawa kyanta kadai Abun tsoro ne ace mijinki yagan ta fadan Waye Ita? Nafee tayi murmushi tace haba mama kanwar shi ce fah bakiga kama ba, dallah yimun shiru wawiya kanwar shi zai wani rudewa haka ke baki lura da reaction din shi kiduba irin kallon daya Ke mata man, wlh da sake, nafee tace mama Karki juya mun brain me kike son cewa ne, kallon 'yarta take cike da haushin rashin fahimta irin nata tace baby kisaka ido sosai akan Shi Amma tabbas Ina gaya miki wannan ba nono daya suka shaba hakama ba wando daya ya fidda su ba kisake tunani tana kai nan tawuce tabar nafee cikin zullumi da tashin hankali,
Bayan hajiyar nafee ta wuce ta nufi đakin Ajlal bata tsaya neman izini ba tabude ganbun đakin, cak ta tsaya ganin sadauki rungume da Ajlal yana bubbuga bayanta,
Ajlah miye haka Waye wannan ne Dan Allah firgice ya juyo yace yazaki shigo mana daki ba sallam kinzo da wasu silly question naki, lok Ajlah na gaji da Rena mun wayo da kake akan yarinyar nan kace Kanwar kace Amma Naga abubuwa suna faruwa wadanda suka wuce soyyayyar jini, Sadauki yace fine seki kure bincike kinji na kawo kanwata tanada matsala ga tsohon ciki Ke bakiyi hankalin tausaya mata ba bare kirika mata wasu abubuwan nikuma seki hana mun in kula da ita nan gaba atare zamu rika kwana Dan bazan Bari wani Abu yasa meta ba mama tayi kuka dani,
Sum-sum nafee tajuya tafita duk sun birkita mata kwakwalwa zancen wa Zata dauka,
Bayan kwana biyu Ajlal ta canza musu ta Dena musu breakfast kanta kawai take yiwa aiki ba ruwanta dasu,
Da shirin sa yashiga gurin ta yana mata sai yadawo bata tanka masa ba Har ya juya yafita,
Saukowa kasa tayi Zata dafa indomie nan ne ta hadu da nafee wadda tasha gaban Ajlal tace "ke wai mekike jine dame kike takama agidannan da har zaki rika share mutane"
Ajlal ta ajiye indomie dinta tace "duk Abunda kike ji shi nake ji Sannan duk matsayin da kike da Shi inada fiyeda naki gidanna"
Nafee tace "karya kike yarinya yaushe ma kikayi bakin magana keda kike Kanwar Mai gida wane matsayi gareki anan"
Ajlal tayi wata dariya tace "kekuma amarya koh idan Kuma ga uwar gida fah kinga dole matsayin ki karami ne" tana kai nan ta haura sama
Saurin rikota nafee tayi tace "mekike fada haka kedin ce matar Shi"
"Kwaraiiiii da gaske seki tambayesa"
Sosai jikin nafee ke rawa tajawo wayarta takira Sadauki ta sheda masa Aljal kuwa ta haura sama,
A fusace ya shigo gidan dai-dai lokacin Da Ajlal tafito đakin ta yariko wuyan rigarta fuskarshi ba annuri yace "mekika cewa matata" Ajlal ta tabe baki tace mekuwa nace mata na gaya mata gaskiyar da ka kasa furtawa ne "
Tasss kakeji yawanke ta da Mari Sannan yaturata kan kujera wani uban kara tasaki lokaci guda jini yafara mata zuba wani irin juyi take ganin duniyar na mata
Hannun nafee yaja wadda jikinta yagama sanyi sukayi đakin Shi da ita, Ajlal kuwa da rarrafe ta isa kofa bata ganin abunda take takawa Har ta isa waje tana dagawa Mai gadi hannu yazo aguje yana salati dakyar tace masa Ina driver,
Asibiti suka nufa aguje yake tuki ganin halin da take ciki, suna isa aka karbeta bata sha wahala sosai ba ta haifo yarta mace kyakkyawa duk sadauki ce yar ba inda ta baroshi bayan ta huta da awa daya aka nemi ganin Mai gidan ta Ajlal tace komenene zatayi, Dama Zata saka hannu ne akan wata paper ba musu tasaka kusan awa uku aka sallameta bayan tasha tea dasauran magunguna,
Tashar mota ta nufa direct ta shiga motar yola ta bar garin su Ajlah,
Kusan 6 na yamma suka isa ta shiga taxi zuwa gidan su, ba karamun murna Abban ta yayi ba musamman ganin ta da jariri sedai jikin shi yayi sanyi ganin ta ita kadai,
Nan Ajlal Ke bashi labarin wuyar data sha agidan da irin wulakancin da aka mata harta haihu, ranshi yayi matukar baci yace lallai koda shine autan maza bazaki koma gidan Shi ba aure tsakanin Ku yakare yazo nan yabaki takardarki Ina jiransa...
Toh fah wata sabuwa inji yan caca
Muje zuwa ☆☆☆

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"It is not the mountain we conquer but ourselves."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
dc10_aircraft1

Teya Salat
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓