XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminhelicopter

sadauki page 74

SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
74...
Aljah kagaya mun gaya mun gaskiya ka fadawa wata cewa kana sonta kokuma wata ta fada maka tana sonka lallai akwai wani abu daya shiga tsakanin ka da wata jiya "
Sadauki yabita da mugun kallo yace "kekuma gaki waliyiya koh " nafee tace ba "haka bane abunda nakeji ajikina Nake gaya maka " sadauki yace "koma yane yaka mata kirage wannan bakin kishin domin kuwa kinsan duk namiji mijin mace hudu ne sai dai Wanda baiyi ba "
Wani irin daci taji a makogaron ta wuyan Shi ta cakuma "Ajlah kanada hankali kuwa agabana kake fadan wannan kalmar mekake nufi " banbare hannun ta yayi ya wulgata kasa yafita daga đakin, wayarta taciro Zata saka kiran mamanta Sega calling dinta yashigo hello baby sunan da maman take mata kenan kina gida? Nafee tace eh mama lfy koh? Lfy Lau baby dama muna kan hanya ne nace bara mubiyo ihu tabuga Toh mama sekun zo,
Kitchen ta nufa tana tunanin irin girkin da Zata hada mata, Ajlal ce ta fado mata a rai ta nufi đakin ta, tin kan ta kai take jin kamshin tiraren sadauki knocking take har kusan 3 Times ba'a bude ba , Ajlal kuwa soyyayyar su suke Shi tamkar ango da amarya seda takara wani knocking din da karfin tsiya Sannan suka farga da gudu yashige toilet har yana tintibe yarufo kofar Ajlal tabisa da kallon takaici tawuce ta bude kofar, nafee tashigo đakin tana kare masa kallo ba Abunda Babu aciki ga hotunan ta dana Sadauki ga na faruq, juyowa tayi tana kallon Ajlal tace "wannan dakin na Waye Ko dai ke matarsa ce bansaniba"
" Ajlal tace Dan Kuma kinga hotona da yayana seki ce Ni matar sace hotunan aurena nane da mukayi da Shi ya wanka su"
ajiyar zuciya ta sauke tace "toh yana Ina inajin kamshin tiraren sa"
Ajlah tace ya shigo dazu ne da zai fita koda akwai Abunda nake bukata nace mishi Babu "
Nafee tace "alright Dan Allah wata alfarma zaki mun Mamana Zata zo Ina son amata girki Mai kyau "
Ajlah ta balla mata harara Ni kukun gidan ce Naga ai kinada Mai aiki kidubi tsohon cikina Baku min girki ba Dan rashin tausayi kusani dole Sena muku "
Nafee tayi shiru kamar Mai nazari tace " bakomai nagode" tajuya tafita Ajlal ta rakata da harara ,
Har tafara aikin tareda senarita Sega Ajlal tafito tace "mezan taya ku"?
Nafee ta washe hakora tace "kizo ki hada mana zobo " cikin k'ank'anin lokaci tagama hada musu zobo ta taya su aka gama sauran aikin,
Ba'awani dadewa ba hajiyar nafee tazo gidan, tana yaba kyan gidan da tsarin sa kasan cewar Bata taba zuwa ba, bayan Sun gaisa nafee takawo mata abunci tana ci tace "wannan ba girkin ki bane nasan bazaki iya girkin hausawa ba " nafee tace da hannuna mama tareda Kanwar Ajlah dake gidan, dasauri uwar Tata ta ajiye cup din zobo tace " kaddai kice mun yar riko aka kawo miki " nafee tace "no haba mama mamansu daya fah sabani suka samu Da mijin ta shine take zama nan tama kusa komawa baki ganta ba abun tausayi tsohon ciki ne da ita Amma Ita Ke hada mana abinci "
" yauwa gwanda haka karki bata fuska ta rai naki Dan gin miji ba Abun so bane " sun dade suna fira irin ta uwa da đa Sannan tafito ta mata sallama dai-dai nan Sadauki yafito daga restroom dinshi zai fita, har kasa ya duka ya gaida maman nafee, ta karba cike da jin dadin yanda ya girma mata suna cikin gaisawa Sega Ajlal da gudu tana saukowa downstairs bibbiyu take tsallake wasu,
hankalin su yakoma kanta, Sadauki yayi jifa da a gogon hannun shi dayake sawa ya nufi gurin ta da gudu yana fadar Ajlallllllllll....... saurin rikota yayi tafado jikinshi suka fada kan tiles hannun shi yadan goge bai damu da ciyon daya jiba burin Shi yasan Abunda yasa kata fitowa aguje daga ita se towel ajiki,
" Ajlal tok to me meya sameki ne? dakyar ta iya hada kalmar snake! Ido ya ware yace snake in my house, how come, nafee yake kira da karfi yace tacire masa rigar Shi ta sama yasoma yiwa Ajlah fitara wadda tagama sankarewa, nafee ce tayi karfin halin cewa baby ta suma fah a yayyafa mata ruwa, Sadauki yace kitaimaka plss, dasauri ta bude fridge tadauko ruwan faro aka yayyafa mata kusan sau hudu Sannan ta bude ido Sekuma ta fashe da Kuka tareda k'ank'ame Sadauki tana kuka ta boye fuskarta acikin kirjin shi,
Hajiya kam ta sankare tana kallon I kon God taja hannun 'yarta sukayi bedroom din nafee......

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Trouble shared is trouble halved."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
helicopter
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓