XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminhurricane

sadauki page 73

SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
73....
Har đakinta yarakata yamata seda safe, saida yatabbar tayi shirin kwanciya Sannan yashiga đakin nafee wadda keta aikin chatting abunta, oyoyo tamasa tareda hugging dinshi, "bara na kawo maka ruwa " murmushi yamata "thank you baby " binta yayi da kallo shikam yana son nafee batada matsala tana son Shi sosai, haduwar su da ita yake tunawa a "Raj malhotra hospital Pakistan " lokacin ankai mamanta za'a mata dashen kidney, Sadauki Kuwa daga Shi se doctor dinshi na Nigeria suka je tausayi da halin dayake ciki yasaka nafee Kula dashi ta hanyar basa abunci tareda debe masa kewa a hankali shakuwa tafara shiga tsakanin Su Wanda nafee ce tafara nuna mishi so bayan yasamu lfy, baiki karban tayin nata ba cos tana birgeshi komai nata so simple ne, baitaba gaya mata cewa yanada aure ba bare Tasan da danshi faruq Wanda shikanshi baisan shiba,
Honey ga ruwan seda tayi clapping sannan yadawo daga duniyar tunani ya Karbi lemun yana kurba a hankali, nafee tazauna gefen shi tana masa wani kallo "baby meke damunka ne " murmushi yamata nothing dear just Ina tuna haduwar mu dake ne " nafee tayi hugging dinshi oh.. durlin
Koda akayi 8 tagama hada musu breakfast Wanda senarita ta tayata suka yi, wanka tayi ta shiryo cikin wata atamfa viva simple style ne Amma yamata kyau bata wani bata lokaci gurin make up highlight up kawai tayi ta đaura dankwalinta simple ta sauka kasa ta kunna tv tana kallon tashar Africa tv,
Kusan 9 suka fito kowannensu ya shirya Kuma sunyi kyau karo na farko da Aljal tafara jin kishin sadauki akan nafee irin yanda taga nafee na like masa sewani shafa wuyanshi take shikuma yana Dan kaucewa,
Kanwarmu har kin tashi, mugun kallo ta watsawa nafee batareda ta bata amsar maganar taba, nafee kam tabe baki tayi tahaye dining tayi saving dinsu Zata fara bashi abaki kamar yanda suka Saba
Ajlal tace bro Zan baka tareda langabe kai wani yarrr yaji ajikinsa lokacin daya kalleta tamasa kyau sosai, ta gefen ido yake kallon nafee yaga mezatayi, sabanin abunda yake tunani yagani Dan kuwa murmushi nafee keyi tana fadan " shine Abunda yake Bata miki rai zan bawa mijina abunci harda wani bata rai " murmushin mugunta Ajlal tayi aranta tace Zaki sani ne, Sadauki baice komai ba yasoma shan tea abunsa, nafee tarike masa hannu tace " baby kabari taba ka man myb tana tuna randa Kuna yara Ne kasan Mai ciki akwai rigima,
Sadauki kam yakasa yin magana haka yadinga bin Ajlal tana bashi Irish da egg abun kamar wani yaro yanda take kutsuro Dan kalin sekace bakin wani Dan 2yrs, nafee kam tagama tayi kissing mijinta tareda masa bye ALLAH kiyaye hanya, "nikam baby Zan shiga ciki Naga alamar Kanwar nan taka nason kayi late "
Tana wucewa Ajlal ta tura masa plate din a gaban Shi da mamaki yake kallonta yace lfy? Ajlal ta tabe baki "ka k'arasa da kanka " harara yabita da ita Har kin isa ma kezaki k'arasa Bani bayan kin korar min mata koh.
Kuka ta fashe danshi naji nida ba matar kaba kujerar gaban ta tura tawuce sama da gudu tana sharar kwallah, dasauri ya bita kan ta rufe kofar đakin.
Da kanshi ya rufe đakin yajawota ajikin Shi yana pecking dinta a wuya, "kema matata ce fah kawai Ina kokarin gano wace hanya zanbi Dan ganar da nafee gaskiyar al'amari "
Tabe bakinta tayi "Ni baruwana yau đakinta zaka kwana in ba haka ba Zan gayawa mama", Sadauki yace "haba shona kimun uzuri man " uzuri ta Maimaita uzuri yawuce Wanda na maka bawani uzurin dazan kara maka akan raba mana kwana dasauran hakkina dakake dannewa, kankameta yayi yana shakar kamshinta "Nima kuwa daga yau bazan Kara hakuri akan hakkina daga yanzu zaki bani "
Ajlal ta zaro ido "Ni bahaka Nake nufi ba kawai Nima ka kwana đakina yanda kake yi anata " sadauki yace " ai yanda nakeyi dinne zan miki " light off yayi Suka Lula wata duniyar Hauka Daine baiyi ba cos yanda yajita tamkar wata honey
Kofar dakin ake bubbugawa Aljal ce tayi karfin halin lekawa taga Waye, "tabe bakinta tayi tadawo tace masa matarka ce fah "
Dasauri yatashi yashige toilet yarufe Aljal tabisa da kallo tashiga gyara gadon tasaka hijabi da shimfida sallaya,
Tana budewa nafee ta leko đakin tana haki ina "yayanki? Ajlal tace tinda muka dawo yafita Ina sallah naji knocking dinki, nafee tace "oh.. sorry ko ina yake Bana jin yana dai-dai yana tareda wata i know inaji ajikina wani abu yafaru Mara kyau da mugun mamaki Aljal take kallonta tace lallai wannan kishi zai kasheta.....
Muje zuwa ☆☆☆

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"It is not the mountain we conquer but ourselves."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
hurricane
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓