Polaroid
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminfighter_aircraft

sadauki page 72

SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
72...
Kansu tayo dasauri tana huci tana isowa Sadauki na jawo Aljal tafado ajikin sa yana lallashinta itakuma se Kuka take ganin hakan yasa nafee komawa baya, Sadauki yace "baby zan kai ta gurin mama ina ganin da matsala taki gaya min " nafee tace ayya kodai bakida lfy ne", Ajlal taki cewa komai se kukaj da take Wanda bashida dalili sadauki yaja hannun ta sukayi đakinta suna shiga yarufe ganbun đakin yajawo ta yace "ya akai kikayi haka " Ajlal tace inajin tawowar sune " sadauki yace thank you shona " after dress tasaka tareda karamun hijab, suka fito tamkar wasu sabon aure, Sadauki yacewa nafee Zan kaita gida myb in dade, Ajlal takara lafewa ajikin sa tace "Anty zakizo muje ne " murmushi nafee tayi mata tace no se kun dawo inada aiki ne sai kun dawo agaida mama" Ba Wanda ya Kula ta cikinsu
Wani shago yatsaya yayi siyayya Mai yawa Sannan suka dau hanya tinda suka shiga area corner din SADAUKI yafara wani iri, Ajlal na kule da yana yinsa musamman da suka iso dai-dai gate din seda yaja mugun birki yakoma baya, Ajlal tace lfy? um.. ahm... lfy Lau yabata amsa, slow-slow yake Jan motar har yayi parking, Ajlal tarike hannun shi tace "calm down namaka alkawari komai zai zo yanda kake so " "huuuuu yayi wani irin huci yafita motar
Fadar sarki suka fara zuwa bakaramun dadi yaji ba ganin su atare yasha albarka iri-iri Abunda yadade baisamu ba gun baban Shi, haka suka dunguma guri mama Ajlal ce rike dashi har parlon mama sun same ta tana cin tufa, kallo daya tamasa ta kauda kanta, tuni jikinsa yayi sanyi yazare hannun shi daga rikon da Ajlal ta masa yana neman fita waje, sake riko Shi tayi karo na biyu suka zauna kan carpet suna gaida mama,
Gaisuwar Ajlal dai ta karba tana tambayar ta ygd ya tsufa, sundade suna fira kamar batasan da zaman Ajlah a gurin ba, Ajlal ce ta soma cewa "mama Ajlah na jin yunwa " mama ta ballah mata harara tace "waye hakan shi bayada baki ne sai ke uwar son miji koh "
Ajlal ta karasa gun mama tarike mata hannu tace "haba mama Allah ma muna Mai laifi ya yafe mana bare Dan Adam tinda yagane kuskurensa yaka mata kiyafe masa kozai samu yagama da duniya lfy, kinsan fushinki akan shi babban bala'i ne tattare dashi komai nashi bazai yi albarka ba, na tabbata bazakizo ya lalace ba " takarashe zancen da muryar tausayi.
Sadauki yakaraso tareda haye kafar mama yana mata kuka, ganin haka yasa Ajlal shigewa bedroom,
Fada sosai mama tamasa daga karshe tamasa nasiha sosai takarashe zancen da kuka, bakaramun firgita yayi ba ganin kukan mama, aransa kuwa yadau al kawarin zai rike Ajlal tasakani da Allah zai soma raba musu kwana, gaban sane yabuga tunawa yayi da nafee ko ya zai fuskanceta da wannan zancen Oho gashi mama tamasa rantsuwa akan idan yakara cutawa Ajlal bata yafe masa ba dafe kan shi yayi dayake masa zafi, Ajlal kanta mama bata barta ba ta nuna mata hanyar dazatabi domin kwata mijin ta "koda ya manta dake kamar yanda fada bai zama hujja da zaki kyalesa ba dole ki jawo sa ajiki kina masa irin abubuwan da suka wuce a Hankali zai soma Tina ki, gashi har ya fara sauraren ki kinga kuwa ansamu cigaba acikin wannan damar zakibi ki Tina masa komai wani lokacin zaki iya fada da baki 'katina ranar munyi kaza Kayi me da me' wasu abubuwan kuwa basai kin fada ba zaki mai mata irin sune a Hankali zakiga yana tuna komai indai kinsa shi a hanya wasu ababen da kanshi zaiyi su", Ajlal tayi godiya sosai tana jin mama tamkar uwar cikinta,
Abunda sauran iyayen maza basa yi meyasa kike kishin matar danki, meyasa kike bakin cikin kiga danki yayiwa matarshi Alkhairi, bayan kina so ayiwa yarki, kisani matar danki 'yarki ce indai kin rikata da daraja tsakani da ALLAH duk Abunda tayi Wanda ba dai-dai ba kisata a hanya kijawo ta jiki kinuna mata yanda ake zama da miji domin kin fita sanin komai, kekuma kiga yanda zata rikeki uwa, wani lokacin uwayen miji su suke sakaci matan 'yayansu suna rainasu bakija girmanki ba yaza'ayi ta girmamaki, kekuma 'yar uwa Banda rashin kunya kina nuna miji nakine kisani uwar miji tanada daraja tinda ta Haifa miki miji ki girmamata tamkar uwarki duk Abunda kika samu kibata kirika nunawa mijinki muhimnancita idan yasiyo Dan nama ki gutsara a leda ki maita zaiji Dadi sosai Kuma zai yaba da hankalinki zaki Kara shiga ranshi sosai.
ALLAH yasa mudace
Muje zuwa☆☆

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
18/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
fighter_aircraft
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓