Insane
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft2

sadauki page 71

SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
71...
Dakarfi ya bude ganbun dakin yana maida nunfashi. bata dago ba bare nasaka ran zasu hada ido kawai tacigaba da cin abuncinta ne Sannan,
"Kee " yakirata batareda ta juyo ba tace" kai bazaka iya sallama bane kawani zo katsare ni da ido " sadauki yace "me kike shirin aikatawa ne haka kokinsan cewa saukarki downstairs Babban laifine"
Ajlal tace "ina fatar ba Allah nayiwa laifi ba cos shine kadai abun tsorona " sadauki yace "gud wato sister ta zugaki zaki fara min tsiya koh "? Ajlal tace nikam zaka cikani da surutu dan Allah kaje nd ka gargadi matarka tadena mun kallon "who are you" cos duk randa ta kuskusa tambayana zan gaya mata koni waye " sadauki yace "ai kuwa wlh da Sena kusan kasheki a gidanna" Ajlal tayi murmushi lokacin datake kwashe kwanukan abincin tace Allah yaba kura sa'ar zomo" gefen shi ta ratsa ta wuce kitchen ta maida kwanukan Sannan ta kwaba fulawa da yis zatayi fanke,
Zata wuce kenan ta hadu da nafee sanye cikin wata rigar bacci da ita da Babu duk daya, kallo daya ta kauda kanta nafee tace "kee bai gaya miki koni Waye ba "? Ajlal kamar bata jiba seda ta hau step uku Sannan tace yagaya min Ke matar sace kamar yanda Nima Nake ma.... bata karasa ba sadauki yace Aljal zo ki wuce, bamusu tawuce sama tana tunzure baki,
Nafee ta bita da kallon mamaki har akwai yarinyar dazata zo har gidan ta Sannan tamata tsiwa, Sadauki yace "kidena har kanta yarinyar akwai rashin kunya Ina tabata mama Zata daga mun nono " nafee tace tabb kaine zata dagawa nonon Amma wlh nikam bazan zauna yarinya kamar wannan tamun iya shege ba in samata ido " sadauki yace "ok baki son farin cikin mijinki ne so kike mama tamun baki in lalace"
Nafee tace "haba baby bazaka lalace ba kadena wannan zancen " sadauki yace "toh kisa mata ido kimaidata itada Babu duk daya seki zauna kalau na tabbata Aljal bazata kulaki ba matsawar ba kece kika tabata ba "
Nafee tace Aljal! Sunanta kenan? Sadauki yace "ehh" nafee tace "nice name kaida ita kamar twin kuna kama ga name dinku daya" Sadauki yayi murmushi yace "girkinta zanci ta iya girki fah", nafee tace yo wannan marowaciyar ai na duba inga kota rage inci amma bakomai daga ita se cikinta tayi abunta Sadauki yace "aiko ta fito tayi Shi "
Dakinta yashiga Jim kadan segasu sun fito tare yarike hannun ta sukayi kitchen nafee na kallon Su bata kawo komai ba tinda yace mata Kanwar shi ce,
Yadan leko yace "baby zaki tayata ne"? Nafee tace "wah Ni? Se kun gama Ina bedroom idan kungama zaka iya kirana " baiji haushin komai ba Dama so yake tawuce yaji Dadin sakewa da Aljal, carrot take yanka shikuma yana yanka albasa se hawaye yake Aljal na kallon shi ta gefen ido, jellop din shinkafa suka hada da kifi, duk inda Aljal tayi yana bayanta, tagama hada komai tarufe shin kafar tajawo kujera ta zauna tana duba agogo, Sadauki yace "u'unn bazaki mana zobo ba "? Ajlal tace bazanyi ba kanada mata" ya marairaice murya yace "haba shona kimun mana" dariya ya bata yanda yayi maganar tace zaka kaini gun su mama? Sadauki yace "sedai in baki driver mama fushi take dani bazan iya zuwa ba " Ajlal tace " Kuma bazaka nemi hanyar settling din kanku ba sedai kayita guduwa, hannun ta yakamo yarike gam yace "taya Zan gyara komai duk akanki ne take mun wasu abubuwan" Ajlal tace "worry not Zan bata hakuri insha Allah Zata yafe maka dasauri yadago fuskar shi yace "Dan Allah? Ajlal ta gyada mishi kai alamar "yes" rungume ta yayi thank you so much "my shona"
Karfe ukun rana suka gama hada komai bayan sun jera a dining, suka wuce Don yin wanka, kusan tare suka fito da sadauki da nafee kowanne su yayi kyau nafee kan ta k'agu tafara cin wannan delicious din na Ajlal, har sun fara ci nafee tace " dear why not tazo muci tare "? sadauki yaji dadin zancen yace jeki kirata, ba musu taje tajawo Ajlal wadda tayi shiga cikin Riga da wando rigar har gwiywa take blue nd white kanta ba dankwali, nafee tace "wow yar Kanwar nan tamu baturiya ce dear Kagan hair dinta black gashi da tsawo", Ajlal tayi murmushi tace thanks, nafee tace "gaskiya bazan yarda ba ya akayi kikafi mijina kyau" sadauki "yace aradu bata fini ba powder ce " gaba dai suka sa dariya barin Ajlal da takasa cin abincin kwata-kwata bai mata ba, sukam ci suke sosai suna yaba Dadin girkin nata,
Sallama akayi suka amsa da gudu nafee taje ta rungume kawar tata teema,
teema kuwa idonta kyar akan Aljal har nafee tagane ta tace "ke Kanwar shi ce matsala suka samu Da mijinta Shine yazo Da ita nan, teema taja hannun nafee sukayi cikin dakin ta batareda ta gam su da abunda nafee kagaya mata ba,
Teema tace "kanwar Shi ce yake mata wannan kallon yana wani kashe mata ido kanwar Shi ce zatayi wannan shigar ba dankwali at least zatayi kunyar yayan ta after tana da ciki tafito hakan, Ina hankalinki da wayonki ina iliminki,
Nafee tace "wait teema karki birkitamun brain cos nasan Ajlah bazai taba cutar dani ba", wangale da baki teema Ke kallon nafee tace "lallai baki san maza ba munafurcin su yawa ne dashi ba mamaki yar wani ce kokuma kanwar Shi din yanda kikace Amma badai same mother

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
dc10_aircraft2
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓