pacman, rainbows, and roller s
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminman_in_space_suit

SADAUKI PAGE 70

☆☆☆ SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
70....
Tare suka shigo da anty maryam dawowan shi kenan, se wani hamdala yake da Allah yasa yagan shigar ta, tabaya suka shiga gidan yayi sa'a bakowa dasauri yawuce ya bude mata Kodak dakin Ajlal yarufe, anty maryam se binshi take da kallo bayan sun gama gaisawa Anty maryam take tambayar "baki motsa jikinki ne dubi yanda kafafunki suka kunbura", Ajlal tace "ina Zan motsa jiki daga bathroom se nan",
"banganeba cewar Anty maryam, nan Aljal tashiga bata labarin halin datake ciki tindaga randa yadauko ta har yanzu, anty maryam tasaka salati tareda rike baki, da mamaki take kallon Ajlal tace "shikenan sekika yarda wata ta kwace miki miji koh ke bazaki tashi tsaye ki shigadda kanki a zuciyar ba"
Ajlal tace "mezanyi ne Anty harfa dukana yake", Anty maryam tace "wlh kutt Karki kara yarda ya dakeki da wannan tsohon cikin in yaso ya kasheki ya kashe babyn cikinki"
"Kuma daga yau zaki fara sauka sama dan ubanshi yatabaki, ki sauka kidafa duk Abunda kike so karki kula matarshi dukda yahanaki kwanan ki. kirika masa girki kibasa Sam Karki basa fuskar da Zai kara ganin saukinki bare ya miki wani Abun, wanka zaki rika ci kina daukar dress kala-kala kimasa biyayya Banda tsiwa ungo wannan wayar ta danki ce misbahu kirke inda wata matsala seki sanar dani zanna turo miki credit yanzu tashi kiyi wanka mufara lesson din Naga alamar kina son kizama zuhura da Hamza komai se an koya miki" Bata dauki wani dogon lokaci ba tagama shirinta tsab cikin wata atamfa Riga da zani dinkin yamata kyau tayi daurin nan ture kaga tsiya, anty maryam tace yauwa Ni Zan wuce muje kirakani daga nan ki shiga kitchen kidafa duk Abunda kike so, Ajlal tace toh Anty nagode
Har gate sukaje seda ta tada motarta Sannan Ajlal tadawo tashige kitchen tana kallon yanda aka canza komai naciki, bata b'ata lokaci ba ta kunna gas ta soma dafa farar shinkafa pried rice tayi wadda taji vegetables tini gidan ya gauraye da kam shin girkinta , nafee dake cin fruit salad tareda sadauki tace "wow baby Kaji wani kamshi yau kenan sanerita girkin kwarai takeyi"
Sadauki yadago yadan Harare ta yace "ok dama kinsan jaga-jaga ne take mana " nafee tace "no fah durlin just naji kam shin na yau da ban ne kagafa har na kagu inci bara in sameta kitchen din "
Tagama hada komai tajera a tire tareda lemunta zobo take hadawa wanda yaji abarba,
"Sanerita wani special cook kike mana haka! cak komai yatsaya mata ganin bayan Ajlal wadda ko tantama Babu ba senarita ce ba, tsayawa tayi tana kallon yanda mazau nan ta suke cib dasu,
Jin kamar Ana kallon ta yasa takara motsa jikinta dukda tagaji da tsayuwar gurin kamshin turaren su ya gauraye gurin, Ajlal tajuyo batareda ta kalli inda nafee take ba bayan tagama zuba zobon a jug ta Dora a tire,
"excuse me madam" abunda naji Aljal ta fada kenan ganin yanda nafee ta rude da kallon ta, dai-dai nan Sadauki yafito.
System din hannun shi yasaki ta fado kasa tass kakeji gabadai suka juya suna kallon shi, idon Shi kyarr akan Ajlal yana kissima kyan surarta gabadai ya shagala da kallonta yama manta da wata nafee a gurin,
Seda ta daka mishi tsawa Sannan yadawo daga dream would daya je

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Nothing makes one feel so strong as a call for help."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
man_in_space_suit
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓