SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminLiftoff_of_Space_Shuttle_Columbia2

sadauki page 68

admin abdul
☆☆ SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
68...
Haka rayuwar Ke tafiya kusan wata hudu nafee
bata san da zaman Ajlal agidan ba hakama Ajlal
takan manta da wata kishiya sedai kullum idan
sadauki yazo kawo mata abunci yakan kunsa
mata bakin ciki.
Yauma kamar kullum bayan ya fuskanci nafee
tashige đakinta Dama ci kawai yake fiddata
sedai in Zata mishi rakiya, cikin sanda ya isa
kofar Ajlal yabude dakin yarufe ledojin ya ajiye
mata kan mirror tamkar yanda yasaba sedai
yau bai gantaba yadan kishingida da gina
Amma shiru Babu labarinta, har kusan minti
biyar yaduba a gogon hannun shi, hanyar
bathroom ya nufa can yaji motsin ruwa yadawo
yazauna, yadade gurin Sannan tafito wanka
sanye da towel đaya akanta tana goge gashinta
yana gurin tayi drying kanta tagama tayi oiling
dinshi Sannan tayi parking da Babban ribbon,
tagama shafa Mai tajawo drawer kenan ta
hangesa ta mirror dasauri tajuyo da mamaki
tanufi toilet Zata koma, Sadauki yayi saurin
shan gabanta yana kare Mata kallo aranshi
yace shona she's very very beautiful i like her
dimple long hair wow everything nata is
beautiful she look like karina kapoor, turasa
tayi dakarfi tajawo hijabinta Zata saka ya kwace
hijab din,
Ajlal tadago rinannun idonta tace "lfy " sadauki
yakasa cewa komai se binta da ido yake a
hankali yasoma taba gashin ta yana jin dadin
oiling đinta matseta yayi sosai a gina yana
shakar kamshinta, cike da haushinsa Wanda
take ji a yanzu tace dallah kasakeni malam bata
karasaba taji lips dinshi anata yana mata wani
kiss Wanda ya birkitashi har ita đin kafafunta
ne sukayi sanyi Ganin zata fađi yajuyo da Ita
suka fada kan gado, hannun shi yazira ya kashe
wutar dakin duhu yabayyana ba sosai ba irin
romanticism đinnan, towel dinta ya warware
yana karewa kirjinta kallo dasuka ciko kamar
ba ita akace ta haihu ba, romancing đinta yake
yanda yaga Dama duk yanda Ajlal tayi dashi
yaki sakinta seda yagaji dan kanshi ya kyaleta
dasauri tajawo towel din ta tasaka takoma
toilet tarufe kanta,
Kanshi yadafe yace oh God menakeyi ne haka
meyasa na tabata ne karfa ta rainani uban tsaki
yaja yafice dasauri daga đakin kan tafito, kuka
sosai Ajlal take Wanda bata san manufar kukan
ba seda taji kanta na ciyo zuciyar ta na zafi
sannan tafito tahaye gado batareda ta shirya
ba,
Lunch yakawo Mata Amma ba'ataba abincin
safe ba, ya kunna light din dakin ya hangota
kan sallaya da alama sallar walaha tayi idonta
rufe dagani tasha kuka, lips dinshi ya lasa
lokacin daya kai eye's dinshi kan pinky lips
dinta,
Tari yayi tabude ido tana masa mugun kallo
Mai cike da tsana tajuya masa baya, a hankali
yace meyasa bakiyi breakfast ba, seda tayi
kamar baxata amsaba sann tace banajin yunwa,
Sadauki yace impossible yadauko plate din ya
ajiye agaban ta, yana kallonta kicinye kabani
plate dina yanxu, Aljal ta watsa masa harara
tace "ina ruwanka da cina ko shana " sadauki
yace "ALLAH idan bakici ba dure zan miki" ko
kallonsa batayi ba tawuce kan gado tayi light
off ta haye gado,
Hakan yabasa haushi yakunna wutar cikin
tsawa yace "wlh kisauko kici kokuma ranki
yabaci " ba musu tasauko yanda yayi maganar
ba wasa a fuskarshi
Kamar tayi kuka takecin abincin harta gama
Sekuma taji wani tashin zuciya aikuwa tashiga
kwara amai gurin kamar Zata amayadda yayan
cikinta dakyar ta samu aman yatsaya tajawo
tissue ta goge bakin ta
Zata mike tsaye sadauki yarike ta,
Ido tadago tana kallon shi Wanda sukayi jajir,
hanyar bathroom yabi da ita yagyara mata
jikinta sannan yabata guri tayi wanka kafun ta
fito harya gyara gurin ya fiddo mata Kayan da
Zata saka , Shi ya taimaka mata tasaka Kayan
Sekuma yabita da mugun kallo yace "keee! Zo
nan" cikinta yake kallo daya fara fitowa, ya
ware ido Dama cikine dake, Ajlal tace da
seyanxu kagani, Sadauki yace calm down cikin
Waye kaddai kice nawa ne? Ajlal tace "bana
bukatar ka karbi cikin Burina in sauke Shi lfy
kabani ta kardata Dan bazan cigaba da zama da
Wanda baisan da rajata ba", Sadauki yace
"ummm! Ina farooq ne meyasa baa kawo Shi
nan gidan "
Ajlal ta buga tsaki ta haye gado ta barshi tsaye
kamar an dasa Shi a gurin,
☆☆☆SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
69....
Yadade yana nazarin kanshi sa'annan yafita,
haba nafee meyasa zaki rika kashe mun yaya
kinsan Duniya Babu abunda yakai kyautar 'yaya
dađi, wasu na nema kekam kinsamu amma kina
watsar wa, nafee dake binshi da mugun kallo
tace "lallai Ajlah seka tasani agaba kana zuba
mun masifa akan nazubar da ciki biyu, Nifa
bazan iya haihuwa ba wlh bana son wahalar
ciki bakuma Zan iya bada nono na ba naka ne
Kai đai tareda kashe mishi ido",
Rungumesa tayi "kagane baby nima Ina son
babies fah Amma ba yanzu kabari musamu
shekara uku Sannan mufara Tara yaya kafun
nan mungama amarci Ko kana son ciki
yahanaka walawa ne"?
Cike da gamsuwa yagyada mata kai tareda zura
hannun shi a rigar ta nan suka manta matsalar
su, bayan sun nutsu ne yake mata zancen
yaushe zataje gaida iyayen Shi? Cike da haushin
zancen tace " not yet dts all "sadauki ya kalleta
yace " kisani wannan ne karo na karshe da Zan
kara tambayar ki akan zuwa gidanmu kinsan
Abunda yake dai-dai kinsan wanda ba dai-dai
ba so kiyi yanda kike so" yana kai nan yafita
tareda rufo kofar da karfin tsiya, tsaki kawai
taja masa "zaka dawo ne "
đakin Ajlal ya nufa yashiga yarufe kofar,
kwance yasameta kan gado tana mutsu-mutsu
dasauri yakarasa inda take yana mata sannu
"bakida lfy ne meke damunki"
Bata cemasa komai ba se lebenta datake cizo,
Sadauki yakalle cikinta yace "haihuwa zakiyi ne
kome"? Girgiza masa kai tayi tashiga mika masa
hannu dukowa yayi yariketa atake tayi lamo
ajikin sa tana maida nunfashi sosai takejin
ciyon Mara da baya Amma haka ta daure tana
juye-juye sadauki duk ya rude yace " Ko dai
zamuje muga likitane " Ajlal bata ce komai ba
se hawayen datake shiru yaji koda yaduba tayi
bacci yasauke ajiyar zuciya yagyara mata
kwanciya yarufe ta da bargo karo na farko daya
fara jin tausayinta aranshi yanaso yayi tunani
akanta Amma yakasa hakan '
Zuwa yamma yakara zuwa dubata yasa meta
kan mirror tana shafa Mai yayi murmushi yace
"Zan tayaki " "no thanks " taba Shi amsa,
hannunta yarike ya lakaci man data debo ya
fara shafa mata abaya, wani irin shock yaji
lokacin daya Kai hannu Kan lallausar fatarta
haka yadinga bin bayan ta yana shafawa yana
rufe ido, Aljal tajuyo tarike masa hannu
control your..... Bata karasaba yajawota jikin
shi yarungume, kara shigewa tayi jikinshi
kamar wata baby, wayar shi tasoma kara ya
zura hannun shi cikin aljihun rigar Shi yaciro
yadade yana wayar, Ajlal nason yasaketa yaki
sakinta seda yagama, yace " sewani guduwa
kike kamar nace Zan miki wani abun", da
mamaki take kallon shi yanda yacanza lokaci
guda kamar bashiba,
Ni Zan fita Sena dawo plsss ki Kula da kanki
kici abinci yanda ya kamata,
Harya kai kofa yajuyo yana kallon Ajlal data
kasa motsi murmushi yamata yazo dab da ita
yarike fuskarta da hannayenshi biyu yakai mata
kiss a forehead tareda fadan "your darling
muahh" yakai mata second a cheek "your
sweet heart muah " yakara kai mata na uku a
lips your simply superb muahh"
Sena dawo yafice yabarta tsaye tadafe goshinta
inda yadora lips dinshi kalaman Shi na mata
yawo a brain "your darling " your sweet heart
" your simply superb " murmushi tayi tasoma
taba lips cheek dinta simply superb, I like
it.......

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Nothing makes one feel so strong as a call for help."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
Liftoff_of_Space_Shuttle_Columbia2

pacman, rainbows, and roller s
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓