Teya Salat
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminman_in_space_suit

sadauki page 67

admin:Abdul
SADAUKI
N@ asiya b aleeyu
67....
Sanye take da hijabi har kasa tafito waje, can ta
hangoshi ya hade rai, Ko kallonsa batayiba
tabude ganbun motar tashiga, figar motar yayi
da karfin tsiya seda suka dau hanya sann
yatsaya yana mata mugun kallo yace "you
think zan iya daukar ki a motana gaskiya you
think much wrong kin cuci zuciyar ki, dallah
malama gerreout" Ba musu tafito motar
fuskarta tab da hawaye bandir dari biyar ya
jefo mata yace "Kya iya shiga napepe"
Ko kallon kudin batayi ba tsabar bakin ciki
tacigaba da tafiya Har motar Shi ya Bace mata,
ita kadai tabi hanyar gashi dare ya soma yi
bata kai ba ga yunwa ga gajiya tana tafiya tana
hutawa,
Kuka take kamar ranta zai fita gawani ciyon
baya datake fama dashi, ALLAH kađai yakaita
gidan lfy, Koda ta isa an rufe gate din unguwar
tsit tasamu guri tazauna tana maida nunfashi.
Tadau kusan minti goma Sannan ta soma
knocking gate din, cikin kwana Baba Mai gadi
yataso yana tambayar Waye, dakyar Ajlal ta
furta "nice Baba " yace "koma waye seda safe
oga yace kar abude wa kowani mutun ya shigo"
Ajlal tace baba baka shaidani bane ajlal ce
maman faruq dasauri ya bude gate din bazai
manta muryar taba, yana mamakin Abunda
yasa tazo ita kadai a tsohon Daren nan
Dakyar takai kofar parlon ta soma knocking, ta
dade a gurin Amma ba alamar za'a bude mata
kofar tin tana tsayawa har takai ga faduwa
gurin baccin wahala ne yadauketa,
Kiran farko ta Mike Zaune taga kofar abude
hakan yasa tashiga a hankali bata ci karo da
kowa ba tawuce dakinta, tayi matukar mamakin
ganin yanda aka gyara gurin kamar ba Shi ba
komai an sauya a dakin ga kuma wasu set din
akwati dagani na fadar kishiya ne, cike da jin
dadin gyaran da aka mata tashiga toilet tayi
alwala ta tada sallah tadade tana Addua Allah
yabata hakuri da juriya daga bisani bacci ya
kwasheta
" firgigit ta farka daga Dan baccin datake saka
makon mugun shirun da Sadauki yamata aciki,
ta dunkule tana ihu atake cikinta yafara mata
wani irin motsi, bai damu da halin datake
cikiba sema tabe bakin Shi da yayi yace
"kisaurareni da kyau Karki kuskura kirani da
mijinki bare kimun wani gurji or sometime else
bana bukatar komai daga gareki nd Karki
kuskura na ganki kin sauka kasa Dan matata
bata san dake ba tanada tsananin kishi Ban san
mezai biyo baya ba idan taganki, bana son
Abunda yataba ranta kina jina"
A hankali ta gyada mishi kai yace "Gud Zan rika
kawo miki abinci koda raginmu ne, yana kai
nan yafita " nan tafada kan gado tana
matsanancin Kuka wannan wace irin jarrabawa
ce tausayin kanta take tana imagine zaman
dazatayi agidan
Karfe 10 na safe mai aikin nafee tagama hada
masu breakfast, nafee kuwa anci ado cikin
wasu englishwears hadaddu tayi matukar kyau
tasaka gashin doki a bayanta se kyalli yake,
Sadauki ma yafito cikin wasu suit bakake
yamanna mata kiss pretty kinyi, taja hannun
shi suka je dinning Shi yake bata abincin abaki
har ta koshi Sannan ya soma cin nasa, bayan
sun gama yafito mata da key din mota ya bata
babbar mota ce,
Se ihu take tana buga tsalle, kiss ta mishi a
goshi thank you so much my sweet heart Dina,
murmushi yamata kin cancanci hakan a gurina,
Seda ya tabbatar nafee tashige đakin ta Sannan
yahada abunda suka raga a leda tareda cup din
tea da bread ya nufi đakin Aljal, extra key
dinshi yasaka yabude kwance yasameta kan
gado, kallo daya yadauke kanshi ya ajiye mata
abincin a kan mirro ya juya yafita
Ajlal Kuwa Se 2 ta farka tana mamakin irin
baccin datayi agidan agurguje tayi wanka
tasaka wata atamfa Riga da skit ne sunyi tyt
dinta sosai boobs dinta kamar zasuyi magana
Vaseline kawai ta shafa kasancewar Ana sanyi
tayi sallah Sannan tajawo ledar tadake tunanin
abunci ne tabude, tea dinda yake a cup har ya
soma yin yana dole ta zuba a baf ta wanke cup
din, taci Irish da egg Sekuma faten plantain,
Wata ledar tagani da alama lunch ne aka kawo
Mata saboda haka bata Buda ba cikinta yacika
dam, rasa abunyi tayi ta tashi takoma kofar
toilet tana leken gidan dai dai nan ta Han goshi
zai fita yayi matukar kyau, gaban ta yasoma
bugawa ganin wata yar duniya tazo tana
rungumar sadauki agaban ma' aikan gidan
dukda yana noke kai tamanna mishi kiss tareda
cewa "bye bye " kaddai wannan itace matar Shi
lallai kuwa akwai aiki ko shakka Babu wannan
bazatayi kirki ba yanda take nanike masa
dinnan agaban jama'a,
Jikinta take kallo komai nata a wadace yake
akwaita da hanci dai dai gwargwado se Manyan
eye's dinta dasuke a shanye baki ta small
doguwa ce ba sosai ba komai nata enough
sedai farin nata akwai hadi da Mai........
Muje zuwa

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
man_in_space_suit
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓