XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminlaunch_of_challenger1

sadauki page 66

sadauki page 66
66... Wayar Shi yake danna har motar tagama parking, yadau long time before ya fito daga motar, seda aka bude mishi Sannan yafito, wow na fada a raina real sadauki yadawo, sumar Shi nake kallo da aka yiwa gyara tamkar arjun kapoor, sanye yake cikin Riga da wando Wanda suka matukar fiddo da Shi, a gogon hannun shi Nake kallo Mai kyau, a hankali yasoma takawa zuwa cikin gidan. Mama ce tazo dasauri tana murnar ganin sadauki tareda Anty maryam kusan duka families din gidan an hallara, murmushi kadai yake har yanzu banji voice dinshi ba, kabir ne yakai Shi dakin Shi domin yahuta, angyara dakin tsab, bedroom ya wuce yahaye gado yana Mai son kadaituwa shikadai, Ring din wayar shi yatsayar dashi daga tunanin dayake, screen din wayar yake kallo daga bisani yadaga wayar baice komai ba se mutun dayake shimfide a fuskar shi, hello my cuddle boo, ya hanya hope ka isa lfy, yes yabata amsa tareda stinke wayar Ajlal tagama shiri tsab tayi matukar kyau Zata Je dakin Ajlah mama ce takirata tana bata wani magani, sai gashi yashigo dasauri Ajlal tayi wulgi da robar magani taje tayi hugging din sadauki so tight, Sadauki kuwa se bata fuska yake, dakyar ya banbareta ajikinsa, yace thanks yajuya yana kallon faruq dayake mika masa hannu dasauri yadaga shi ma yana mishi wasa, duk suka bisa da kallo, "Anty maryam yaushe kika sake haihuwa kin yi haihuwa Mai kyau boi din nan duk Ni yadauko ", "Anty maryam tace baka gane Shiba kenan Dan Ajlal ne, batareda yajuyo ba yace Waye Kuma Ajlal, Anty maryam tace gata nan a gaban ka" Ok ban santaba Shi isa, "mama tace Ga iskanci matar taka zaka ce baka saniba", se alokacin ya yajuyo da mamaki a fuskar shi ya ajiye faruq kan kafar Shi yace "ban gane ba kamar ya matata yaushe Nayi aure wannan ce matata"? Daga mama har Anty maryam sunji wani iri barinma Ajlal da kwallah suka cika Mata ido, da gudu tashiga dakin mama tafada kan gado, Anty maryam ta rufa mata baya. Mama ta kalli SADAUKI tace "yazaka rika wahalda yar mutane tin daka fara ciyon nan yarinyar nan take cikin kunci da bacin barai akan me zaka ce baka gane taba bayan ka gane kowa kokuwa ciyon naka na manta mace daya ne" " Sadauki yace luk mama Nifa all I know is ban santaba banma taba ganin taba akan me zaki kakabamin ita wai harda babyn ta Dan kawai muna kama dashi, yana kai nan yasa kai yafita, Wayar Shi yacire suka Soyy da nafee Sannan ya manta bacin ran daya Ke ciki, Juyin Duniya anyi Sadauki yaki yardar dacewa Ajlal matar Shi Sam yaki aminta da hakan, sema zancen auren dayayi musu na nafee atake mama tayi rantsuwa bazai aure taba, Mai kyau ne ya katseta da cewa "insha Allah akan me zaki hana sa aure bayan sunna ne " mama tace wace sunnar ce tawuce wadda ya watsar wlh Allah indai Ina raye ban zaiyi auren nan ba, Sadauki yagama kuluwa da mama "yace Toh shikenan indai har bazaku bari in auri zabina ba Toh wlh bazan taba yarda da waccan ba Kuma Zan bar muku garin inda bazaku kara ganina ba " Mai martaba yace no soon zaka aureta Amma se in har zaka yarda da matarka , wani irin daci yakeji a zuciyar Shi a duk lokacin Da aka kira Aljal da matar Shi, dakyar yace zai yarda cos bazai iya losin nafee ba " bawani shagali da akayi agidan mama taki sanar da kowa nata har yanzu kuma fushi take da Sadauki, Karya sosai nafee tayi a wannan auren ba shagalin da ba'ayi ba biki kala-kala Sadauki yakara gyara gidan tsab yacanza komai na parlor sedai Koda wasa baibi takan dakin da aka kira dana uwargida ba, Alhamdulillah andaura auren Ajlah Muhammad da nafisa Ahmed, yar Babban minister a Abuja, Ajlal Kuwa ta kode ta rame tayi bakikirin rabenta da abinci harta manta sedai asako Mata tabarshi a gurin mama da antiy maryam sunyi iyaa kokarin su taki hakura ga cikinta na bata wahala ga kuma faruq da mugun lakuwa, magani masu kyau kabir yake basa saboda haka baiyi komai ba sema kiba daya kara, " kana jina Ajlah kasaka matarka agaba kaje da ita domin kuwa Babu uban dazai aje maka mace da Igiya uku a gida, Sadauki yace amma baba..... bai karasaba baba iro yace angama magana kuma wlh idan naji ance kana cuta mata nida Kai ne, Bakin ciki kamar ya kashe sadauki yama za'ace randa amarya Zata zo yakoma da wata banzar, tsaki yaja yasa kiran Dan tanin bugu biyu yadaga, yace "Dan tanin kacewa yarinyar nan tafito Ina jiranta awaje" bai jira amsar Dan tanin ba ya stinke wayar.
Back to posts
Comments:
[2018-01-30] Khadeejat ummee zarewa :

Pls cigaban sadauki

[2017-11-19] Rukayyat :

Tnks


UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Trouble shared is trouble halved."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
launch_of_challenger1
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓