80s toys - Atari. I still have
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft2

sadauki page 65

sadauki page 65
65... Sai da yazauna Sannan yasoma warware Nadia fuskarshi! Aikuwa gurin yadau ihun tsoro aka fara gudu wasu na take wasu atake taron ya lalace, kasan cewar anzo da sojoji tuni suka gyara gurin ta Han yar tsorata su da bindiga, Deene kuwa dasauran mabiyanshi tuni yafara kwara amai tsabar tsoro da firgici wannan wani irin mafarki ne " mai martaba sarki Abdul Azeez yayi gyaran murya yace, " Alhamdulillah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! dukkan godiya da yabo su tabbata ga Allah (s w t ) Wanda yakaddara mini rayuwa agaba nida đana Aakil, Anan mutanen garin suka kara rudewa dan kuwa Aakil tin gama makarantar gaba da primary ya bata, Yafito rike da Afham yana nunawa yan gari yaron Shi, murna ba'a magana gurin jama'a mai martaba sarki Abdul Azeez yafara bayanin inda yake da yanda aka cecesa hannun Makiya da irin wahalhalun daya sha shida yarshi Ajlal dakuma Aakil, jama'ar gari sukayi ta Kuka suna tsinewa wannan azzaluman daga karshe yamika ta'aziya wa iyalan waziri Aakil yayi gyaran murya yace Kuna so kusan Waye wannan fajirin, baikarasa ba sarki Abdul Azeez yace kuttt Karka fađa duniya ka horon wawa, Aakil yace bai saurari zancen uban nashi ba yace Deeni da uwarshi, Tuni jama'ar gari sukayi Kan Deeni tsawa Mai firgitarwa sarki Abdul Azeez yayi yace nace kukyalesa ni aka zalunta Kuma na yafe masa Dan cikina ne sedai Nayi Allah wadai da auren uwarka da samunka a Duniya , "bana bukatar kowa yataba Shi kibarshi yaje zaya gani Duniya Zata koya mishi hankali " na koreshi daga garina tareda mahaifiyar Shi da duk wani wanda yake tare dashi bana bukatar dake Ganin fuskokin su a yau Har kusan dare Ana Abu daya daga bisani aka watse dasafe sarki Abdul Azeez yakomawa kujerar Shi ta mulki sedai mutaya Shi da addua Tsab aka gama shirin Kayan SADAUKI za'aje dashi Pakistan domin duba brain din shi Sekuma kafar Shi dake digishi, Ajlal manne dashi tana kukan zai barta, fuskar ta ya tallabo yasa halshe ya share hawayen " kawata kidena Kuka mana kinsan Allah yace yana son Mai hakuri " Ajlal takara kankameshi tana kuka, kabir ne yayi tari yace Ina fah kusa kuke wannan abun, dasauri Ajlal tasake Shi, shikuwa yakara riketa yana neman lips dinta sun dade a haka daga bisani ya wuce, kabir cike da mamakin Abunda yagani bashida Hankali Amma yasan yataba mace, hmmm Sati uku sukayi a can bayan an masa aiki, cikin sa'a yadawo normal sedai sunki Bari yadawo seya cika wata daya sun kara tabbatar da Abunda suka gani, Kwance take tagama bawa faruq nono zuciyar tane take jin tana tashi bata Ankara ba taji amai yazo mata anan gurin take feso a man, jekadiya dake parlor tazo a guje tana tambayar lfy meke damun ki kasa amsawa tayi sema faduwa datayi agurin tuni, jekadiya tabi fuskar ta da goshinta da kallo ta ware ido tabdi jam wata sabuwa, Kusan sati daya tana fama da zazzabi tarasa gane meke damunta, Shiryawa tayi Don ganin doctor Sega kabir yazo gidan zai wuce office yace bari yazo yagaida su, jekadiya tace "me Zai hana ya dubaki basai kinje can ba, Ajlal tace olryt bari in masa magana, "Kabir yace Dama bakida lfy ne"? Aljal ta gyada kai ta soma yimasa bayanin abunda kedamunta, nan ya bukaci data yi fitsari takawo masa, strip ya fidda a jakar Shi ya duba ta yana murmushi yace your pregnant fah, Ajlal ta ware ido na shiga uku aruwa Zan sha cikin ne kome, kabir yadago ido yana murmushi yace wazaki Maida karamun yaro yanda na ganku dinnan randa zai bar Nigeria ai dagani komai kunayi, jekadiya tace bar muna fuka dakinshi fa take kwana, gaba dai suka sa dariya banda Aljal dake jimamin wannan cikin. Yaune Ajlah zai dawo se Soye soye ake Ana murnar dawowan sadauki wanda yasamu lfy Koda wacce Zai dawo yanzu Oho..... Muje zuwa
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Nothing makes one feel so strong as a call for help."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
dc10_aircraft2
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓