
64...
Tuwon dawa da miyar kubewa take kwashewa Wanda ta saka aleda ta mulmula tuwon, kan dining ta jera tadauko lemun exotic biyu ta Dora akai tareda ruwan faro,
Wanka tayi tasaka Riga da wando blue nd white, ta tubke gashin kanta tasaka wani ribbon Mai kyau daya k'ara fito da asalin kyan ta
Nono take bawa faruq dayake ta rigima tin safe, SADAUKI yasauko kasa sanye da Riga da wando 3Q sunyi matuk'ar karb'anshi yatsaya cak yana kallon Ajlal da itama shiđin take kallo, yak'araso cikeda murmushi a fuskarshi ya ware mata hannu, idan kagani zaka dauka mai cikakken Hankali ne, ba musu ta ajiye faruq tafada jikin shi, suna jiyo bugun zuciyoyin su, lokaci guda yaji Shi wani iri,
Gashin kanta yake shafawa yana jin dađin k'mashin sa, tsayuwar ta soma gagarar su Ajlal ta dafa kujera tana maida nunfashi.
Jekadiya ta shigo tareda sallama ta dauki faruq tamusu seda safe, Sadauki yaji dad'in hakan yajata zuwa kujera yarungume ta sosai yana aika mata wasu irin sak'onni, Ajlal ta kallesa tace "meyasa idan muna Tare kake zama Mai lfy Amma kan ajima kad'an kafara shirme " shiru yayi yana kallon ta har tagaji da kallon da yake mata ta turasa gefe tayi đakinta, binta yayi da ido yana sosa k'eya, "bazan bita ba" yafađa yawuce đakin Shi yarufe k'ofar da K'arfi Ajlal kuwa undressing tayi sleeping dress tahaye gadonta,
Juyi yake kan gado yakasa yin komai se tunanin Ajlal daya cika masa ruhi " Ganin ta kawai yake son yi, amma Kuma idan yatuna abunda ta masa seyaji baya son ganin ta, haka yayi ta juyi kan gado Har kusan 3 bacci yak'i zuwa, daga k'arshe ya yanke shawarar zuwa đakinta,
A Hankali yake buđe k'ofar đakin baya son ta tashi a zatonshi bacci take, bed light yasoma lalube ya kuwa yi sa'a ya kunna blue yana kallonta, Ajlal kuwa Dama bata yi bacci ba, tana ganin haka ta juya kwanciya yanda bazai ganta ba, Sadauki yab'ata fuska yana nuna ta kidena mun irin wannan abun kinji koh "
hannunta yariko yana matsawa a hankali ta juyi da sleeping eye's đinta tace lafiya? Sadauki ya marairaice murya "k'awata kinga bazan iya bacci ba kizo muyi wasa", Ajlal taja dogon tsaki ba inda zani kaima kawuce đakinka bacci zanyi tana kai nan ta juya kwanciya abunta,
Hawaye tab a idon shi zaunawa yayi gurin yana matsar kwallah, sannu-sannu bacci yakwashe su duka,
Ana asubah ta farka bakaramun mamaki tayi ba ganin shi kwance a gurin, alwala tayi tazo zata tada sallah anan ya farka, baiko kalle inda take ba yawuce abun Shi, acewar Shi tamishi wulakanci
Karfe takwas tagama hada musu breakfast tacaba adonta cikin wani less baki Wanda yayi mugun fiddo da ita, light make up tayi tanufi dakin oga,
Kwance ta samesa yana kallon sama ga sallaya a shimfide da alama yayi sallah ne, Ajlal takarasa tana masa antashi lafiya, bai tanka taba Kuma bai motsa ba, Ajlal tace " har yanzu fushin akeyi dani" gadon tahaye ta đago fuskar shi, a fusace yake kallonta yađago fuskar da nufin yimata masifa sekuma ya fasa Ganin yanda tamasa kwarjini gamida kyau, murmushi mai kyau ya sakar mata, Itama ta mayar mishi amsa,
Nan gurin yasoma shinshina jikinta da alama turaren yamasa dađi, kwantar da ita yayi yazura hannun shi yayi light off, Sannan yacire mata đankwali yacire sarka da 'yankunne a hankali yasoma rabata da duk wani abu mai nauyi ajikinta, Ajlal se binsa da ido take tana kallon shi, abubuwa sosai yake mata tin tana turasa harta kasa yin komai yagama kashe mata jiki, a wannan ranar sadauki ya gurji amarcin shekara đaya
Bakaramun wuya ta sha ba tawahala sosai Ko yatsanta takasa tsayawa, haka yake abunshi ba tausayi baima San kukan da take ba, nan yabarta yashige toilet, Ajlal cike da mamakin Dama mara hankali yana iya kusantar mace har ya biya bukatar Shi
" shiri suke sosai an đauki Manyan sojoji da police domin raka sarki Abdul Azeez garinshi tareda duk wani Namiji na gidan mai martaba akace hakama yahada mota kusan uku na dakarun sarki, tin kan suje suka tura sakon zasuzo kawo ziyara "
Tarba mai kyau aka musu Sun samu masauki da abunci a wadace, sun kwanta Kan Gobe zasu raba kyau ta wa takalawan garin saboda haka akwai Babban taro acikin fadar,
"Karfe goman safe aka soma decoration gurin soye-soye ake Bana wasa ba, abunci kala-kala akayi, zuwa 12 taro yafara aiki, gurin mak'il yake da jama'a talakawa da masu kuđin garin hatta governor yana gurin duk wani babba a garin yola ya hallara,
Mai martaba yayi jawabin girma tareda yimusu ta aziyar rashe-rashen da suka samu, nan yake shaida musu cewa yana tareda Babban bak'o babbar kyau ta wanda basu taba tsammani ba,
Kabir ne keta rabawa jama'ar gurin buhun shinkafa da 5k, ba talakawan garin ba hatta masu kudin garin sunyi matukar murna da hakan,
Bayan an dawo azahar Mai martaba ya umurci arufe gate domin yasan cewa zasu razana zasu firgita wasu ma zasu nemi guduwa taro ya lalace, kowa yak'gu yaga wannan bak'on, mai martaba yabada umurni da a fiddo SARKI Abdul Azeez wanda yasha kayan sarauta shiga ta alfarma wanda yadawo da haskensa da kiba yadawo asalin sarki Abdul Azeez........
UNDER MAINTENANCE