XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminlanding_of_challenger

sadauki page 55

sadauki page 55
55… BACCINTA TAKE A HANKALI TANA MAIDA NUNFASHI LFY LAU, MAMA DAKE GEFENTA TAUSAYINTA YACIKA MATA RUHI KARAMAR YARINYA DA HYPERTENSION, SADAUKI NE YAYI SALLAMA YASHIGO RIKE DA LEDOJI YAMUSU GURI YA’AJIYE, YAKALLI MAMA YACE YAMAI JIKI MAMA TA AMSA DA CEWA DASAUKI ITA NAKE JIRAN TAFARKO TACI ABUNCI GA MAGANI, SADAUKI YACE OK INA WAJE IDAN TA TASHI SEKI GAYA MIN, ‘ CAK YATSAYA GANIN AFFAN NA SHIGOWA GURIN MAMA NA GANIN SHI TADAURE FUSKA MURMUSHI KAWAI YAYI YACE YAMAIJIKIN, WATA UWAR HARARA TABISA DA ITA AY GAKA GA TA SEKA TAMBAYE TA BAI KARA CEWA KOMAI BA YANEMI GURI YAZAUNA, SADAUKI YACE MAMA KISAMATA HIJABINTA, MAMA TACE AIKUWA DAI SABODA AKWAI WADANDA BASU SAN DARAJAR AURE BA SUNA YIWA MATAR WANI KALLON DA BAI DACE BA, AFFAN YAYI MURMUSHI YASHAFA FUSKAR SHI SANIN CEWA DASHI AKE, SADAUKI YAJUYA YAFITA KO KALLON INDA MAI MARTABA BAIYI BA BARE KUMA ABBAN ALJAL, GURIN MOTAR SHI YAJE YASHIGA YAKUNNA AC TAREDA WAKAR CHIRIS BROWN MAI TAKEN “DO YOU MIND” IDO ALUMSHE YAKE BIN WAKAR, KUSAN MINTI BIYU ZUWA UKU YAJI ANBUDE MOTAR SANNAN AKA RUFE BAI BUDE IDON SHI BA ILLAH YACE WAYE NE? JIN MURYAR AFFAN NACEWA SANNUN KA DAI YASAKA SHI BUDE IDO BATAREDA YA KALLESA BA, AFFAN YAYI GYARAN MURYA YACE NAZO NE MUNE MAWA KANMU SOLUTION MAFI SAUKI AGAREMU, IN ZA’AYI ADALCI NINE YAFI CAN-CANTA DANA ZAUNA DA ALJAL AMMA KASANCEWAR KAINE KAFARA TARAWA DA ITA GAKUMA BABYNKA AJIKINTA YASAKA NAYANKE SHAWARA ZAN IYA BARMAKA ITA HAR IZUWA RANDA ZATA HAIFE ABUN CIKINTA IDAN TAGAMA SHAYAR DASHI SEKA BANI MATATA SIMPLE BASAI MUNJE GUN KOWA BA, SADAUKI YADAGO IDONSA DAYAKE JIN SUNA MASA NAUYI KALAMAN AFFAN SUN MASA DACI, YACE IF KAGAMA KAFITA TAREDA NUNA MASA KOFA, AFFAN YAKALLI KOFA YAYI MURMUSHI YACE ZAN FITA MANA AMMA MIYE MAFITA, SADAUKI YAKARA KULUWA YACE DON’T LEMME TALK AGAIN, AFFAN YAYI MURMUSHI YACE ALRIGHT KA SAURARI SAMMA CI DAGA KOTU, SADAUKI YABISA DA HARARA. 3 DAYS AJLAL TASAMU SAUKI MAMA TAMAIDA TA GURINTA KAFUN HANKALI YAKWANTA ABUBUWA SUNMA FAMILIES DIN MAI MARTABA YAWA ANAJI DA BATAN ALBINA GAKUMA CASE DIN” AFFAN DA AJLAH ” YAU TAKAMA MONDAY YAUNE ZA’A FARA SAURARIN KARA DAGA AFFAN ZUWA AJLAH, BARRISTER HAMBALI YAYI SALLAMA YAFARA GABATAR DA KARA, KAN CEWA AFFAN YANA KARAR SADAUKI NE AKAN MATARSA DAYA AURA BAYAN YAN WATANNI DASUKA SHUDE NA RABUWAR SU, AL’KALI YAYI RUBUTU YAGYADA KAI, YABUKACI GANIN LAWYER MAI KARE WANDA AKE TUHUMA DA LAIFIN AUREN MATAR WANI ” SEDAI TSII KAKEJI A HANKALI YAFITO CIKIN TAKONSA NA KASAITA YAKALLI LAWYER DIN AFFAN YADUBA HAGU DA DAMA YATABE BAKI YAKAI DUBANSA GUN AL’KALI YACE AJLAH MUHAMMAD BASHIDA LAWYER DA ZAI KARESA HUJJARSA KADAI A BAR GAMSARWA CE, AL’KALI DASAURAN MUTANEN GURIN SUKA BISA DA KALLON MAMAKI YES HAKANE, AFFAN YAYI MURMUSHIN JIN DADI, BARR HAMBALI YAFITO YACE ZAMUSO MUSAN WAYE KAI DAGA INA? INA KASAN AJLAL SANNAN YA AKAYI KA AURETA BAYAN TANADA WASU IGIYOYIN A KANTA??? SADAUKI YA NISA YACE ANAN GURIN KOWA YASAN WAYE NI CIKI HARDA KAI YANUNA AL’KALI ANYWAY AM AJLAH MUHAMMAD DAN SARKIN GARINKU, ANAN YABADA LABARIN INDA YAFARA GANIN AJLAL DAKUMA IRIN ZAMAN DASUKAYI KAFUN YA AURETA, ZUWA YANZU, AL’KALI YAGYADA KAI YARUBUTA KANA IYA ZAMA YABASA UMARNI, AFFAN MA AKA BUKACI SANIN WAYE NAN YAFARA AM MUHAMMAD AFFAN BASHIR DAN GOV DIN YOLA, ANAN AKA HAIFENI HARNA GIRMA, GURIN SHOPPING MUKA HADU DA AJLAL HAR MUKA YI MUSAYAR WAYA MUNA RIKA GAISAWA DAGA BISANI SOYY TA KULLU A TSAKANIN MU DA ITA LOKACIN DA ZAN WUCE TURKEY GURIN KARATU ND INA TSORON KAR WANI YAMUN KWACE NADAGE KAN SE AN DAURA MANA AURE DUKDA BANSAMU MASU SUPPORTING DINA BA AMMA AHAKA NADAGE HAR IYAYENMU SUKA YARDA DA ZANCEN, SHEKARA NA DAYA DA BAR IN NIGERIA AKACE MAMA NA BA LFY DALILIN DAWOWANA KENAN ANAN NAKE CIN KARO DA MUMMUNAN LABARI WAI ALJAL TA BATA DA UMMYNTA BAKARAMUN TASHIN HANKALI NA SHIGA BA NASAKA CIGIYA KO TA INA AMMA KO WANDA YAGANSU BAN SAMU BA HAKA NADAWO TAMKAR MARA LFY DAKYAR IYAYENA SUKA LALLABANI NAKOMA SKULL, YANZUN KUMA ABBAN TA YAKIRANI BAYAN SHIMA BATAN YAYI YAKE GAYAMUN BAISAN SANDA AKAYI AUREN BA, AL’KALI YA NISA YASAKE RUBUTU, BARR HAMBALI YACE INA ALJAL, TAFITO SANYE DA HIJAB HAR KASA, BRR HAMBALI YACE KOXAKI IYA GAYA MANA WAYE KE? ANAN TABADA BAYANIN KANTA, MEYASA KIKAYI AURE CIKIN AURE? HAWAYE MASU ZAFI SUKA SHIGA SINTIRI A FUSKAR TA, TACE WLH ALLAH KODA DAI RANA BANTABA TUNAWA DA AFFAN BA BARE NA TUNA AUREN DAYAKE KANMU, BRR YACE KINYI CIYO NE KO MAKAMAN CIN WANNAN, AJLAL TA GYADA KAI ALAMAR A’A BARR HAMBALI YACE TAYA ZAMU IYA YARDA DACEWA BADA GAYYA KIKAYI HAKAN BA ‘ AJLAL TACE ALLAH NE KADAI SHAIDANA BARR HAMBALI YAYI MURMUSHI YACE TO MUMA SHINE SHAIDAR MU AY, DAMA GUDUWA KIKAYI SABODA KI AURI AJLAH, SADAUKI YACE WOTS DIZ YAKANA TIRSASATA TA YARDA DA ABUNDA BASHINE GASKE BA, AL’KALI YACE WA SADAUKI BAMU BUKACI KAYI MAGANA BA, YAMAIDA DUBAN SA GURIN BARR HAMBALI YACE CIGABA……. MUJE ZUWA
Back to posts
Comments:
[2018-03-28] Speedy Cash :

installment loans no credit check installment loans bad credit installment loans indian reservation loans

[2018-03-25] Personal Loans :

bad credit installment loans direct lender installment loans installment loans installment loans

[2018-03-24] Best Payday Loan :

installment loans consumer lending bad credit installment loans installment loans no credit check

UNDER MAINTENANCE
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownM.sharifglobal_stylesheet.css
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
NASIHA KAN ADDINI
_headtags
xtgem_template.css
About me
images
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
blog_images
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
12/04/26Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
sadauki page 55 - XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 40996748
Visits Today: 429383
This Week: 3518851
This Month: 6812096

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"You can't help getting older, but you don't have to get old."Rhna
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownAdbl mm
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
excellent You win!
xoo
xo
xx
New Game
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known

Ant
landing_of_challenger
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date

Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓