XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft1

sadauki page 47

sadauki page 47
47..... Ihu tabuga sakamakon jin hannun shi a rigarta Ajlah miye haka ne rape Dina zakayi? Sadauki yace Koma mene kibada hankalin ki kawai basai anjimu ba, Ajlal tace bayan ka sake ni zaka bijiro mun da wannan cutar meyasa baka nemeniba randa nake halak dinka, sadauki yace ok Dama kinsan na sakeki kika biyoni dakina ke kanki baki yarda da sakin bane Kuma har yanxu inada tabbcin baki karanta ba. Ajlal tace bazan karanta ba ina jiran lokacin dazan karanta ne, sadauki yace kinyi a banza yacigaba da Abunda yake... daga Shi har ita sunci wuya dasafe dakyar yake iya tashi yayi wanka yayi sallah Ajlal kuwa se alokacin tasamu bacci kuka sosai ta kwana tana yimasa ' lallashin duniya taki shiru gawani zazzabi daya rufeta shikanshi dauriya yake Amma yaji jiki shidinma zazzabin yakeji, Karfe 8 yakara tadata kunyarshi takeji sosai duk tsiwarta bakinta ya mutu, dakan shi ya hada mata ruwan wanka masu zafi bayan yagasata acikin ruwan dettol ihu sosai take tana kiran ummy, Bayan tagama sallah tajanyo bargo tarufa dashi, jin sadauki acikin bargon ta kwala ihu atake ya danne mata baki ke miye haka ana jinki fah, Ajlal tace to katashi daga nan mana, sadauki yace nima bargon nake so sanyi nakeyi, a haka suka cigaba da bacci yamatseta sosai ajikinsa se 10 itace tafara motsawa tana kallon yanda yarungume ta tayi murmushi tace mijinah har aljannah insha Allah, kallon shi take sosai tana yaba kyan fuskar shi, hannu takai tana taba sajenshi, sadauki yace irin wannan abun haka ay seki saka nadau ko wifey dina ce dake sona, dasauri ta janye hannunta Dama katashi. Sadauki yace haka ake gaida miji gidanku, Ajlal ta hararesa Ni ban iyaba, sadauki yace ok Ni zan koya miki yanzu kokarin mikewa yake Da Han zaginta ta gudu kafun takai kofa yarufe ganbun da remote, Ajlal tajuyo Kamar zatayi kuka. Hannunta biyu yaware ya danne su akan ganbu yakura mata ido yana tuno randa tayi saving din shi da lokacin datake cewa ya aureta, kiss yakai mata a lips atake kafafunta suka kasa daukarta yabi wuyanta da kiss lokacin dayazo gun rigarta dasauri tayi baya kamar Zata fadi yace kinga yanda couple suke morning, Ajlal tace Ni bana son irin wannan abun kaje kayiwa wifey dinka. Sadauki yace ay tazo hannu wifey din Daga ranar bata kara yadda da kwana dakinshi ba dawuri take saka key akofarta shima kuwa kyaleta kawai yake tinda yanda wani key din a hannun Shi yasan meyasa take kwanciya dawuri, Nobia Zaune tagama hada duk wani sharri dazata kullawa Aljal tashirya balaifi shigar tarufe tsiraicinta tanufi gidan Sadauki a dai dai lokacin data San yana exam hall, Jekadiya tasama tace hey... jekadiya tace Ina nasan wannan yaren bara nakira Ajlal tazo, Ajlal tafito sanye da Riga da wando red nd white tayi kyau sosai, nobia tabita da kallo kishi Kamar zai kashe ta, Ajlal kuwa tagane kowaye ita saboda haka tazanyo wayarta tana soyyayyar ta da sadauki yana my wifey kina lfy, nobia takara fusata ta ture tiren da aka kawo mata abinci ta kwace wayar Aljal, ar u mad Aljal ta watsa mata harara atake nobia tajanyo iron ta kwada mata aciki wani irin ihu tayi taxube kasa tana gurje -gurje, jekadiya tafito aguje dai dai lokacin data fiddo acid Zata watsawa Aljal Wadda take kwance bata motsin komai se jini dayake bin kafafunta, jekadiya na Ganin haka tajanyo kujerar dining ta watsawa nobia atake acid din yazube kan kafar jekadiya duk atare suka fadi suna ihu........
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
11/05/25Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Real happiness is cheap enough, yet how dearly we pay for its counterfeit."Rhna
Adbl mm
You lost! Try again
xoo
 ox
oxx
New Game


Ant
dc10_aircraft1
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓