24...
Zaune take tagama yimasa goge2 takunna tv tashar zee tv tana kallon drama Rangrasiya, actor din na burgeta sosai se murmushi take, bata San da shigowarshiba seganin tayi yakashe tv, ta dago ido cike da harara what's diz, sadauki yace Ke kinpa rai nani wlh Allah zanci ubanki, Ajlal tace ubana Mau martaba kobakasan shine ubana ba a yanxu, sadauki yadamkota da karfi yana huci nizaki Zaga, yadaga hannu da nufin marinta Anty maryam tashigo kai bakada hankali ne zaka mareta, metayi maka, sadauki yace anty kibarni in koya mata hankali zagina tayi, Anty maryam baka gane metake nufiba nasani sarai Ajlal bazata mareka ba, Ajlal ta murguda masa baki, sadauki yahadiye rai, kinga fah metake, Anty maryam tayi murmushi wai Kodai kana ciki ne? Sadauki yace cikin wah? ALLAH kiyaye Ni wlh mexan da wannan ay wlh Ko tsirara tayi bazata birgeni ba Ni banga mace ba anan, Ajlal tace wlh kafada ne ' bara Kuma Nayi tsirarar kagani hijab dinta tacire tashiga warware Zane, sadauki yace ke bakida hankali ne kinga fah Anty maryam Zata yi zigidir, nashiga uku, rigarshi yajanyo yarufe fuskarshi yashige daki dagudu ' Anty maryam tasaka dariya,
" bacci ne Mai bauyi yayi awon gaba dashi bayan yagama shaye2 sa, Ajlal tashigo dakin tarufe hancinta Sannan ta dauke kwalaben wine ta zubar ta gyara dakin takunna turare, Zaune tayi kansa tana karanta masa Al-Qur'ani suratul kahafi, cikin bacci yake jin zakakkiyar muryarta acikin kunnuwansa, ahankali yabude idonsa yana kallonta biyu biyu yake ganin ta, ganin hakan yasa Ajlal tarufe Qur'anin tace me kake bukata shiru yamata yana kallonta, Ajlal tace Dan Allah kataimaka kadena shaye-shayen nan koba komai kana cutarda kanka karka bata kuriciyarka akan mace Dan Allah, takarasa zancen idonta tab da hawaye, bai kulataba yamike tsaye yashiga toilet wanka yayi yadauro alwala yazo yatada Sallah, Ajlal kuwa tafita tawuce kitchen domin Dora girkin dare,
☆ MUMMUNAN SAFIYA☆ ga Ajlal, bayan ta tashi tayi sallah tayi wanka, takalli jekadiya Dan Allah kitada ummy nah tayi sallah Ni zan wuce gurin ayki, jekadiya tayi dariya yauwa Mai iyaye biyu ummy da mama, Ajlal tayi murmushi tawuce, tana shiga bata tarda kowa ba a gurin, kitchen ta shiga ta Dora indomie da kwai se tea, tagyara dakin ko Ina tana jiran Sadauki yafito ta gyara bedroom dinshi, kwata-kwata yau bata jin dadin jikinta wani irin weakness takeji, bacci yasoma dibanta taji anbude ganbu, sadauki Ne yafita, dasauri tashige tagyara ko ina tadawo falo taxauna, Ganin anshafe, minti ashirin Ajlal bata kirasaba yasaka Shi zuwa dakanshi , Zaune yasameta taji shiru yana ta sallama batajiba, seda ya buga kujera sannan tace na'am, sadauki yace what's wrong mekike thinking haka, Ajlal tace notin fah just bana jin Dadi ne, sadauki yatabe baki ALLAH yasauwaka yajawo breakfast dinshi, keee wannan shine breakfast dina daga indomie se tea, Ajlal tace kayi hakuri wlh yau bansan meyake damuna bane kwata-kwata na.... bata karasaba yakatseta ya isa haka, Ajlal ta dukadda kanta kasa tana wasa da yatsun kafarta, sadauki kuwa se masifa yake Mata abunda ta tsana kenan, ay kuwa sejin yayi tafashe masa da kuka, ba tsaitsayawa, sadauki yace Mena miki Ne zakimun kuka, shikanshi yadanji tsoro saboda baitaba ganin kukan taba se yau ' Ana haka Sega Anty maryam tazo tace Aljal lfy kike kuka, Ajlal tace wlh nima bansaniba kawai nakasa samun farin ciki ne a yau, anty maryam tace shikenan kiyita maimaita innalillahi kinji, Anty maryam taja sadauki Daki Bansan meta cemasa ba nagan yana taslima,
Bayan tafito taja Aljal suka fita, Mai martaba tagani kofar dakinsu Abunda bata taba Ganiba, gabanta ne yafadi lfy kaddai korarmu za'ayi, bata kara rudewa ba seda taga mama ta rungo mota tana kuka kiyi hakuri Aljal dikkan rai mamaci ne kowaci rayuwa dole Zata Dan dani mutuwa, Ajlal tace Toni waya mutu ne, mama takara fashewa da kuka, tasakaki Ajlal, Ajlal tace ina ummynah karku cemun ummy tace tamutu karku soma fah! Mai martaba yace tabbas mahaifiyarki tarigamu gidan gaskiya sedai mubita da addua' ihu Ajlal tabuga tafadi kasa somammiya....
You lost! Try again | ||
o | x | o |
x | o | x |
x | o | |
New Game |