
13.....
SADAUKI yace honey kin koshi muje muhuta a Daki koh, Albina tawaro ido no nikam nanma ya isa, sadauki yace ok dear yanda kikace haka za'ayi just na lura zuciyan mage Zata fashene shi'isa kar mukarasa gawar da batamuba, Albina tayi murmushin da bata San me wannan Karin maganar ke nufiba, Ajlal tafusata ainun ganin yazama kamar wani masanin sirrin zuciyarta, tace Zan iya tafiya bawani abun bukata, Albina tace to dama tsayawa zakiyi kina kallonmu, sadauki yace no barta koba komai tamana amfani koba haka ba, Albina tadaga kai aranta kuwa tace yaukuma meyasamasa dadi wannan irin soyayyar haka kamar zai hadiyeni, Ajlal takauda kanta ganin yana mata wani mugun kallo Mai cike da tsana, dasauri ta Mike tayi kitchen Dan Dora abuncin dare, jellop tamasa da kayan lambu se kunun aya tareda soyayyar plantain tagama tagyara ko ina cikeda gajiya Sannan tace ba'a bukatar komai Zan wuce, game dinshi yacigaba dayi yamata banza, Ajlal kuwa ta tabe baki ta nufi kofar fita, wata uwar tsawa yadaka mata dani kaina nakusa fitsari a wandona, Ina zaki? Ajlal tace Zan je cikine na Kammala aykina, sadauki yace no baki gamaba zoki zauna anan yanuna mata kasa, ba musu tazauna tana jiran aykin dazai bata Amma shiru har bacci yasoma dibanta ganin hakan yasashi fita yabarta anan.
Firgigit ta farka dawani mafarki Mai cike da abubuwa kala-kala, ido taxare lokacin da idonta yakai gun a gogo taga 12 harta gota, taduba ko ina bata ganshi ba, cike da tsoro taje tana bude ganbu amma me tajishi gam arufe, sadauki da bacci yasoma dibanshi yace waye nan, Ajlal tace ni.... ni.... nice gida zan wuce... tsaki yayi Sannan yafito dagashi se guntun wando se vest, Ajlal tarufe ido Dan bata taba ganin babba ahaka ba, ganin jikinta yasoma rawa kuma sanadiyyar ganinsa ahaka yasaka yakoma Daki yasanya jallabiya fara yazo yana kokarin bude ganbun,
Yajuyo yana mata kallon tuhuma, meyasa kika taba ganbun nan? Security ne dashi Kuma gashi kin dagula Shi narasa numbers dinda kika saka, Ajlal tace nashiga uku, yajuyo yakura mata ido da akayi me? Ajlal tace ummyna bazatayi bacciba muddin Bata ganniba, tsaki yaja to uban wa yasakaki kika taba meya hana ki kirani? Wama yasaki bacci anan,
Aljal tabisa da ido, tana tuno randa yace mata tazo tazauna ai dik laifinsa ne, yakatse mata tunani a lokacin Da ganbun ya bude, yace oya go.... yanuna mata kofa, Ajlal kam jikinta yasoma Bari inda abunda take tsoro Bai wuce dare da duhu ba, Sam kukan karnikan Bai tsora tataba illa rashin ganin haske dakuma rashin sanin inda Zata Dosa, dankuwa kwata2 takasa gane hanya, sannu a hankali take tafiya tana waigoshi ganin duhun yakaro tadawo aguje Dan Allah ranka yadade ka rakani wlh bazan iya wucewa ba! Sadauki yace kinci uban rainin wayo nine Zan rakaki lallaima yarinyar nan, Ajlal kam tafashe da kuka, sadauki kuwa ansamu abunda akeso, har tayi nisa kadan tasake dawowa, Dan Allah kataimakeni, sadauki yatabe baki zoki kwana anan amma ni ba inda zanje a tsohon daren nan inyaso ace atare muke, Ajlal tafashe dakuka ka aromin fitila dan Allah, tsaki yaja yawuce
"mata matsala mtssww" bai'jimaba segashi da torchlight yabata nagode tafada jiki na rawa tafita,
Ajiyar zuciya yayi ashe tana kuka, murmushi yayi yajuya zai rufe ganbu dai dai nan yaji ihunta aguje tayada fitila tadawo, lekawar dazaiyi yagan komenene kawai segata tadanno aguje, se ajikiinsa tafada tana Maida nunfashi,
WANI irin shock yaji yabi kwakwal wanshi har zuwa yatsanshi na kafa, Ajlal ma haka ba Wanda ya motsa bare nasaka ran zasu rabu, nikam asea nakoma gefe ina kallon "ikon God " dakyar ya iya dagata ajikinsa idonta arufe tana sauraren Sabon yanayin daya zomata
Hannunsa kan kafadunta yana kare Mata kallo dasauri yayi "A'Uzu billah Minash-shaidanin rajim" yasaketa da karfi, Ajlal tadafe kai tana nunfashi sama-sama, shikanshi dai yakasa gane me hakan Ke nufi hannunta dake kanta yabi dakallo yakurawa wani awarwaro dake hannunta ido,
A ahankali yake karasowa Har ya iso gurinta, anan ta dago kai tana kallonsa shikuma awarwaron yake kallo yariko hannunta yana tuna wani abu gameda a warwaron, gaban Ajlal yabuga, tace kataba ganni shine? kanshi yagigriza mata alamar a'a atake tasauke ajiyar zuciya, yabita da kallon tuhuma, tashi muje narakaki.......
Uhm.. tirkashi
Total Visits: 40204602
Visits Today: 244702
This Week: 2726705
This Month: 6019950
| You lost! Try again | ||
| o | x | |
| o | o | x |
| x | x | o |
| New Game | ||
Seal armpit brings inconvenience, hurts when clicking. to Postpone visit doctor cannot be. Formation under the muscle cavity may become cancer disease. But most often it is result excessive use antiperspirants, violation conditions personal hygiene, strong sweating. Redness causes a close clothing, infected razor, the virus.
<a href=http://armpit.info/i-have-a-lump-under-my-armpit-which-doctor-should-i-visit>why do i have a lump under my armpit</a>
Discomfort under the arm, inflammation, lump getting hot? This is the boil that should should, after that drink antibiotics. First cost ointments, antibacterial drugs. When the ailment is started, the required surgical procedure.
Peels help to escape from most old deficiencies dermatological cover. Procedures effective at any age, intended for skin layer of any type. After light exfoliation disappear small wrinkles, epidermis turns out smooth, without wrinkles. Adaptation – 3 days. The middle peeling well struggles wrinkles (expression, age, affects small scars, eliminates age spots.
Adaptation – seven days. Profound peeling doing in the beauty medical facilities. This is most effective procedure, but requires long period recovery – about one month.
<a href=http://chemicalpeel.in/chemical-peel-before-and-after>chemical peel before after</a>
To determine internal swelling is difficult enough, therefore, consequently, they influence the body for a long time, which threatens the normal fetus. Fluids are dangerous because they break blood circulation. Similar picture leads to the strengthening of negative tendencies feeding and the breath baby, formed hypoxia.
Fighting such a pathology should be done with the help of correction feeding and special exercises so that water does not stay tissues. If the woman is resting, then under the feet better put a cushion or pillow to improve the blood circulation of tired legs. Prohibited long time to sit or stand, as this leads to stagnation in the body. It is recommended that the knee-elbow position several times a day in order to increase blood flow.
<a href=http://pregnancyplus.info/feet-swelling-after-pregnancy-how-to-deal-with-this-issue>feet swelling after pregnancy</a>