
☆☆☆SADAUKI ☆☆☆
N@ B ALEEYU
10.....
Yana gama aman yakai kasa yafadi, Albina da
Dan tanin suka shigo suna taslima kan gado
suka Maida Shi bayan Sun goge masa bakinshi,
Albina tace Dan tanin la gyara masa toilet dinn
Ni zanje Inyi wanka, Dan tanin ya kalleta cike
da haushi yace shikenan, bayan yagama Ne
yace Dan Allah sadauki kabari akira yarinyar
nan nafahimta abuncinta kadai yake iya
kosadda kai, nikaina danake cin ragowar naka
wlh 2dyz dinn nakasa cin kowani abunci se
Kayan kwalama, plss oga, sadauki yace
nakoreta ne, Dan tanin yazaro ido kan wane
dalili, ya amsa a kufule Albina bataso, Dan
tanin yaja dogon tsaki wannan yarinyar seta
rabaka da kowa naka aduniya wlh,
Mama kam taga har azahar sadauki baixo
gaidataba hakama Mai martaba dakanshi yaje
domin dubo lfyr gidan dansa atare suka Hade
da mama, tace kaima kaji shiru koh? Sarki yace
kema kin sani bazan iya zama batareda nasan
halin da dana yake cikiba lfy ko rashinta,
mama tace hakane Allah yaraya mana Shi
yabashi ikon adalci da rikon amana tamkar
yanda mahaifinsa yayi, sarki yace amin yakuma
kara masa kyawawan halaye irin nakiba mama
tadago idonta tasakar masa murmushi Wanda
yake kara masa sonta azuciyarshi hannunta
yajawo yarike mama ta kallesa fuskar ta dauke
da murmushi muna kan hanya fah, sarki yace
toh ay hannun matata na rike bana wata ba
kokinso na rike hannun wata ne, mama ta
girgiza kai tasauya fuska, dariya yayi aikece
farko da karshe agareni, mama tace Allah
yabarmun kai ogana yakara Nisan kwana, ya
amsa da amin tareda rungumota zuwa jikinsa,
Dan tanin suka sama yana moping se uban
ruwa daya zube, mama tace aa Dan tanin lfy
Ina Ajlal? Dan tanin yace ranki yadade Waye
Aljal? Mama tace yarinyar dake mawa Ajlah
ayki mana, se alokacin yakira taresuke da sarki
atake yazube kasa yana kwasar gaisuwa, sarki
yace Ina son meke damunsa yau ban gansaba,
Dan tanin yace zazzabi ne ranka yadade,
subhanallah yasha magani kuwa Inji mama,
Dan tanin yace Ina tunanin hakan Dan Albina
na ciki,
Mama ta Bata fuska metake adakinsa Nifa Bana
son irin wannan takalli sarki da shikanshi ita
yake kallo tace ayi auren Nan kowama yahuta
plsss,
Yaja hannunta suka shiga cikin dakin kan
dadduma suka sameta tana Sallah hakan
yasanya zuciyarta yin sanyi dakuma ta mai
martaba, tana gamawa tayi da gudu gurin mai
martaba ta rungume Shi abbana sannu da zuwa
ya amsa cike da fara'a idonshi na kan sadauki,
gurin mama takoma mamana sannu da fitowa
mama tace yauwa yar shagawaba ke har yanxu
kinkasa gane kin girma kineda shiga jikin babba
koh nan gaba kadan kema Umma za'akiraki
Albina ta juya tana dariya.
Son meyake damunka? Sadauki yadago yace
zazzabi fah ne abbana Kuma naji sauki insha
Allah zanfito anjima ingan fafatawan jarumai,
Gud son Amma katabbar kasha magani yace
zankiyaye ranka yadade, mama tace yauwa lfy
bangan Aljal tazo aykiba dakinma kamar
ba'amsa gyaran safeba banji kamshi natashi ba,
sadauki yace momma yarinyar nan batada kirki
wlh na koreta, mama tace fuck you. Son bazaka
taba samun irinta ba wlh I'm telling you, tsabta
Amana hankali da biyayya iya girkinma ba
wasaba,
Saduki yace anemo wata dai mama ' tace Kutt
nagaji da samomaka masu ayki kana
wulakantawa, sadauki yayi fuskar kuka abbana
kasa baki mana, sarki yace nope tsananin da
uwa ba'a shiga kaidai ka gyara halayenka
ahakan kake tunanin zaka iya shugabanci in
Bani adoron duniya? Ajlah yasadda kai kasa,
mama tace Ni Kaga fitata Kaine aruwa,
Yau kusan sati daya kenan da korar Aljal dayayi
ko ince data bar zuwa gurinsa ayki harya fara
Rama saboda rashin cin abunci dayake, sedai
Albina takawo masa na ummanta hakanan yake
daurawa yaci badan yasoba,
Dan tanin yace ranka yadade kayi hakuri mezai
hana kamaida yarinyar nan kan aykinta na
tabbata baxata ki kiranka ba, sadauki yace wot
kana nufin ni nameta bazai yuba, haushina
daya nakin korarta Da mama ta hana sekace
wasu Dan ginta, Dan tanin yace Ni Zan Bata
hakuri, sadauki yace kodaya ban sakaba wann
yarinyar yar zafin kai ce gwarama kasamata
ido, Dan tanin yace bazan zuba ido Ina kallo
ulcer tamaka lahadi ba daga sarki hara mama
nuzasu tuhuma akan rashin baka cikakkiyar
kulawa yana kai nan yasakai yafice se gurin
mama, bayan tamasa izinin shigowa ta kore
hadimanta, atake yamata bayanin meke faruwa,
Mama tayi shiru tace dama nasan ita zatasa
yakoreta bayan ko ruwan tea bata iya hadawa
ba bare tamasa girki saboda masifarta yakasa
yin 'yar ayki 1, mama tace jeka kirata Zan Bata
hakuri '
Aljal taxo tagaida mama tasamu guri tazauna
kamarma atare suke da sadauki zamanta keda
wuya segashi ya shigo,
Mama tace yauwa gwara dakuka hadu, sadauki
yabi Dan tanin da kallon tuhuma Dan tanin
yashiga Sosa keya, mama tace Aljal kiyi hakuri
kikoma kan aikinki, Ajlal tace kiyi hakuri mama
anema min wani aikin komai wayarshi komai
wahalanshi Zan iya Amma Dan Allah kijanye
zancen sadauki......
Toh pha

| Tic-Tac-Toe | ||
| + | + | + |
| + | + | + |
| + | + | + |
| New Game | ||