XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminlaunch_of_challenger1

sadauki page 1

Sadauki
Admin:
*_Abdool_

N@ B ALEEYU
1.....
Bissmillahir rahmanin rahim
_________________
Sahara ba abunda kakeji se gudun dawaki da mutane wadanda zasu kai kimamin mutum 100 dikansu dakarun wani azzalumin sardine, dik wannan angayar mutun biyu ake bi,
Gudu suke kamar zasu tashi sama can Naga wata babbar mace Mai kimanin 40 yrs tafadi tana haki, acan gefe wata yarinya tayi magana da Sanyayyar murya ummy kitashi muje bamuda lokacin Hutu yanzu, ahankali wadda aka kira da ummy tace no Ajlal banida wani karfi ko zarafin da Zan iya tashi, hawaye suka cika idon Ajlal dasauri ta cakumi ummy tagoya sukayi cikin daji sanadiyyar jin kukan dawakin na karasowa,
Haka suka cigaba Da yankar DAJI Ajlal na Goya ummy tin tana bacci harta kasa.
tafiya sukayi Mai Nissan gaske baci basha. Sunaji sunaganin manyan dabbobi se ummy ce ke firgita amma dazaran suka nufuso zanga Ajlal takalli sama tayi addua sann tadubi dabbar komin girmanta dazaran suka hada ido da Ajlal Zata koma yatsanta biyu take nuna su dashi yanxun zasu juya ikon God kenan,
Kusan 3:00AM tayi musu basu Dena cin dajiba dayaki karewa ko alamun mutum babu haka suka samu gu suka kwanta bayan Ajlal ta musu shimpida da haki tama ummy filo da cinyanta sann ta tofesu da addua,
Kukan tsuntsaye ne yatadasu hakan yabasu tabbacin safiya ta Waye ahankali Ajlal tajanye jikinta taje yawon neman ruwa Amma bata samuba dole tadawo tasame ummy har tafara sallah ' gefe takoma tana kallon yanda ummynta Ke kuka Acikin Sallah, bayan tagama ne tace ummy kintashi lfy, kanta kawai tadaga mata kasancewar tana lazimi ' taimama tayi tayi lullubi da mayafinta ta tada sallah.
Suna gamawa suka dauki hanya ba Wanda kema wani magana kowannensu da Abunda yake sakawa aransa,
WANI Kuka kakeji da gurnani dasauri ummy ta koma bayan Ajlal, wata babbar dabba ce dani kaina bantaba ganin irintaba ko a film.
Ajlal takurawa wann dabbar Ido Sega ta taduka murmushi Ajlal tayi Abbu kana Raye har yanzu abbu kana Ina ne??
Hannun ummy taja suka nufi dabbar bamusu suka hau gaban ummy nacigaba da faduwa ba halin magana tinda abbu yabarmata wasiyar cewa kartayi wa Ajlal Gardama idan taga wani abun nafaruwa tsakanin ta da animals.
Haka suka hau dabbar segasu suntashi sama tamkar tsuntsu Bai diresu ko inaba se wani dajin Mai kyau da haske daga nan Yakoma inda yafito.
Aljal taja hannun ummy suka cigaba Da tafiya......
Kwance yake kan carpet gefensa fadawa ne Sekuma yan mata masu yimasa hidima.
Ahankali yake kutsura Apple rayuwarshi Fal take bashida damuwar komai anahaka. sega calling din Albina yashiga murmushi yayi Sannan yadaga wayar gud morning beautiful one,
Murmushi tayi tareda gyara kwanciyar ta. Takara hugging din pillow how are you my hero
Yabata amsa da fine ya exam. Alhamdulilah tace tareda tambayar mutan gida haka suka cigaba Da soyewa nikam Ina gefe Ina daukar tips na love.
Tafiya sukayi Mai Nisan gaske dik acikin wannan dajin ahankali suka fara jiyo kukan tsuntsaye tareda sanyi hade da wani yanayi mai dadi. Ajlal tadubi ummy tace mamana munkawo inda mutane najiyo kamshin mutum. Ummy dai batace uffan ba illah tayi murmushi
Da azama Ajlal Taja hannun ummy suka kutsa cikin gurin ganin ruwa agurin da flowers Mai kyau yasaka Ajlal yin wani irin Kara tareda sauri taje gurin ruwan tasha tasha harta kasa tashi ummy ma tasha
Aykuwa a take suka zube agurin bamai nun fashi acikinsu
Tafe yake kan dokinsa yana cin Apple fadawa ba biye dashi .
Zuma naji yafada dasauri aka basa yasha aka basa tissue yagoge bakinsa Sannan suka cigaba Da tafiya.
Acan nesa suka hango Kaman mutane Kuma da alama matane kallonsu kawai yayi hakan yabasu tabbacin meyake nufi dasauri sukayi kansu tareda dubawa.
Ranka yadade suna nunfashi. Dan tanin yace ku yayyafa musu ruwa. Haka kuwa akayi dakyar suke nunfashi Dan tanin yabada order aje dasu cikin gari sasashen yallabai kan sudawo.....
Dedicated to my lovely daughter Rookie sadau...

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Words are often seen hunting for an idea, but ideas are never seen hunting for words."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
launch_of_challenger1
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓