Halin Rayuwa 3 written by Abdul{m}kibab Yana isa unguwar mu nace ya ajiye ni yace bari na kaika kofar gida no bana so kawai ka saukeni anam nace masa to ba komai nagode sai naa shigo gobe nace dashi,ina bude gate din gidan naji zuciyana na duka uku uku a haka na karasa cikin gidan ina isah sallama kawai nayi yanayin da naga kanwata a chiki nasan da matsala kai wa zaka rainawa da hankali wato kamai dani kanwarka ko ni zan saka ka aiki ka gudu kabar ma kanwarka dan uubanka ma waya yimaka izinin taba mim abinci maganar take yi da qarfi ko baka jinane wlh ummah tassssss! Saukan mari kawai naji ina magana kana magana this is for the last warning kaji nagaya ma idan ka sake aikata wani abu makamancin haka gi dannam zaka bari ke kuma idan ya sake saka ki aiki kikayi ubanki zakichi kinji na gaya maki maza ka bace man da gani. A haka na fito gidan kuka kawai na saki wai me yasa ummah ta tsane ni?? dad ne yashigo mutan Ambulance ce ta kawo shi gida ga dukkan Alamu an Sallamo shine a Asibita yanayinda ya ganni yasan da matsala yace man me ya faru dani bakomai dad nace masa tare da hada wani karamin murmushi sallam sukayi da wadanda suka kawo shi muna shiga cikin gidan naga kowa an saka masa nashi Abinci a dining table amma ba nawa , bayan kowa ya fito cin nasa dad bai ganni a gun ba ya kirani da qarfi ina zuwa kai meyasa bazaka ci abinchin ba A.a dad ai ni ummah tafara sakawa saboda naji yunwa sosai kasan fa school dad,watsamun kallon mugunta ummah tayi na fahimce ka tsirar da kanka take nufi to ai sai kazo ka hada da nawan ko tun yunwa kake ji sosai no dad am satisfied kasan bana son musu a gaskiya dad yanaji dani na fada a zuciyana abin ya matuqar batawa ummah rai domin na dad din delicious kuma special ne ta hada wai kuma shine zanchi ba yanda ta iya a haka take kallona ni kuma kazan da aka saka a sama ita na fara kaiwa hari ko kallon su bana yi,kachi ka goshi kaji to nagode dad idan ka gama ka same ni kaji yana barin wajen da qarfin tsiya ummah ta dauke plates din ta nufi kitching..
Tic-Tac-Toe | ||
+ | + | + |
+ | + | + |
+ | + | + |
New Game |