SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminflying_eagle

senior bachelor page 6 to 10

Senior Bachelor

6-10
Karasawa yayi jiki a subule dan ya san kwanan zancen, a daidai kafan ta ya zauna yana mata sannu da gida, fuska a murtuke Mami ta amsa, sai da tayi jimm sannan ta fara magana da cewa wato Ibrahim dan ka mayar dani shashasha shine kake mun wasa da hankali ko, ina ce diya dai tawa ce kake gudu ko, to ba matsala in dai ni Sauda ce daga yau na sauke wannan maganar, ka je ka, aure kuma kar kayi kayi ta zama haka, kai dai ba yaro bane tunda kana neman arba'in.

Innalillahi wa ina ilaihi raji'un, rike kanshi yayi da yake barazanar tarwatse wa tsabagen pressure da yayi mishi yawa, bai san yadda zai fahimtar da su ba, hakuri ya fara bawa Mami yace Hajiya kiyi hakuri Dan Allah in na bata miki rai, Mami kin san fa shi aure lokaci ne, in lokacin shi yayi dole zanyi, da aure da mutuwa sanin lokacin su sai Allah ku taya mu da adu'a...

Sanyi kalau jikin Mami yayi ta rasa abin cewa, sai chan tace to Allah ya zaba mana abin da yafi alheri, Ameen.
Zaman kurame suka ci gaba da yi zuwa wani lokaci sannan Ibrahim yayi mata sallama ya shiga ciki.

A chan wajen Yan matan gidan kuwa hira ne ya barke sai hiran samarin su suke yi, dayake wasu anyi tambayar auren su a ciki, Batula dake zaune a chan kusurwan daki ko uhm bata tanka ba, Mooner ta zunguri Rookie tace ga mutuniyar ki, dariya sukayi kasa kasa sannan Mooner tace Anty Batul lfy kinyi shiru ko lfy, Batula ta wani yatsina face za tayi magana Rash ta riga ta, tace ai kun san ba zai wuce an lula tunanin senior ba, dariya yan matan sukayi, Rash ta cigaba da fadin da kuwa wata ta mutu ba aure ko itama ta zama uhmm meye ma sunan wacce ta jima ba tayi aure ba da english?

Wayyo me zasu yi in ba dariya ba haka suka tayi Batula kuwa ta cika tayi fam kamar zata fashe, ta shiga hura hanci tace banzaye kawai za ko kusha mamaki tunda Mami tayi assuring dina in kwantar da hankali, Rookie tayi karap tace Anty Batul kin manta haka Anty Fauxiya da Anty Iklima suka tsaya jiran senior ba, karshe suka hakura yanxu ga su da ya'ya har biyu, dakuwa Batula tayi mata tana ta kumfar baki da zage zage, mara kishin kai ina yar uwarki amma ba kya sona da arziki zaki bani gurguwar shawara, tsit dakin yayi suna mata dariya kasa kasa dan duk ta fi su shekaru, Rookie kuma tura baki tayi a gaba tana magana kasa kasa.

Sai kusan yamma sannan Ibrahim yayi shirin shi mai kyau cikin shadda sky blue ya fita zagaya gari.

Dai dai central area kenan traffic ya tsayar da su kamar an ce ya daga idon shi ya hango ta jingine da mota alamar tana jiran wani ne, wani bugawa zuciyar shi yayi ya shiga waige waige hanyar da zai bi ya samu ya fita daga cikin traffic in, Tuni mutane suka shiga danna mishi horn ji kake yi sounds kala kala, Ibrahim ya rikice da kyar ya samu ya daidaita a kan titin yana mai tirr da Nigeria government, unlike abroad kwalta mai fadi, more than four Lane's.

Da kyar ya samu saukin hold up in ya sa kai zuwa gaban supermarket da take tsaye kenan ya hango motar su yana barin wajen, kamar yayi ihu yake ji, No ya furta cikin wani murya yana shafa kanshi this is d second tym she's escaping me, I won't let her go dis tym, kara gudun motar yayi ya bi bayan ta....


Eesha en Nana fa'ad

Back to posts
Comments:
[2016-11-16] Ishertu m omar :

Lallai kam


UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"It is not the mountain we conquer but ourselves."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
flying_eagle

XtGem Forum catalog
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓