SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminJupiter_Saturn_Uranus_Neptune

senior bachelor page 1 to 5

1-5 Yan mata ne haddadu kusan yan shekaru ashirin suka shiga garden na gidan da gudu kaman an koro su, sai haki sukeyi suka zube a gaban wadda yake zaune akan doguwar kujeran, tsawa ya daka musu" kai ku shashashun ina ne, duba yadda kuka ta da kura sai kace wasu dawakai.... Nonsense
Bakin su yana rawa alaman suna so suyi magana amma sun kasa, sai daya daga ciki ce tayi kokarin saita kanta cikin rawar murya tace Yayah Hafcy CE, Hafcy muka gani, a dari Yayan ya tashi yana jujjuya idanu yace a ina, ina take, a ina kuka ganta? Sai a lokacin dayar ta amsa da yanxu muka ganta tazo gidan Antyn ta a wancan line in, ta fada tana pointing da yatsa.
Cikin zafin nama ya suri key na mota ya fita daga wajen, sai daya danyi nisa ya juyo yace ga wancan container ku duba akwai recharge card Ku dauka na 2k each of u, da sauri ya juya ya fita.
Wani mugun dariya suka kwashe suna tafa hannu, daya mai suna Mooner tace mai na fada miki sis, ai in baki da card a waya kawai ga logic na kawo haka zamu ringa mishi, Rookie ta juya ido tace kuma haka fa, ai shikenan senior bachelor ya shigo hannun mu, amma wat if ya kamo mu, Mooner tace ai kullum we gat to form some new deals tunda mun gane ba karamin so yake ma beb in nan ba. Cikin fuskan tausayi Rookie tace amma har ya ban tausayi ki duba yadda ta rude alhali karya mukeyi, Mooner tace to sannu mai zuciyar tausayi don't even start, tashi muyi abin gaban mu joor. Tashi sukayi suka fara barnan kwashe recharge cards kaman na sayarwa sunayi suna dariya har suka gama.
Shi kuma yana barin garden na gidan ya nufi parking space na gidan yayi wa Motar shi kirar lexus key ya fita. Sai dai ko alama bai ga wani abu da yayi signifying Hafcy ba, haka dai ya cigaba da duba ta a layin amma shiru babu ita, dafe goshin shi yayi ya daki steering motar sannan ya juyo ya nufi gida.
Yana parking ya fito jiki a sanyayye ya ci karo da Alhaji Jibrin Daddy'n su kenan, tsugunawa yayi yana gaishe shi, Daddy bai amsa gaisuwar ba ya shiga sababi kamar ko yaushe in sun hadu "kai kenan ba za kayi wa kanka fada ba kullum kana yawo a kan kwalta, sa'anin ka duk sun aje ya'ya amma kai ko alamar niyya babu, to wlhi na fada maka ba zaka mun arba'in a gida ba, shi dai senior bachelor kan shi yana a kasa bai ce uffan ba, a haka tsohuwa Dada ta fito tana yafa gyale tare da daura na ta comment in, tace to in ni kake jira ma a kul dinka dan ni sai sabon jini irin galadima. Murmusawa senior bachelor yana yi musu a dawo lfy ya shiga ciki.
Yana saka kafan shi a parlour Mami ta danna mishi kira IBRAHIM.....

Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownM.sharifglobal_stylesheet.css
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
NASIHA KAN ADDINI
_headtags
xtgem_template.css
About me
images
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
blog_images
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
17/04/26Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
senior bachelor page 1 to 5 - XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home


Total Visits: 43037334
Visits Today: 145128
This Week: 2028070
This Month: 8852682

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Someone is sitting in the shade today because someone planted a tree a long time ago."Rhna
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not knownAdbl mm
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known


Ant
Jupiter_Saturn_Uranus_Neptune

Insane
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓