pacman, rainbows, and roller s
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminJupiter_Saturn_Uranus_Neptune

sirrin mallake miji

*ASIRIN MALLAKE MIJI* Www.Abdulmkibab.hexat.com Da yawa mata sukan rusa addinisu ta hanyar zuwa wurin bokaye da ’yan bori da sunan nemen asirin da za su yi don su mallake mazajensu, ba su san mallake namiji wani abu ne mai matukar sauki ba; ba ya bukatar sai sun yi kantafi da addininsu. Wata baiwar Allah mai hankali da za’a kai ’yarta daki, sai ta ba ta asirin da za ta yi ta mallake mijinta sai yadda ta yi da shi, amma wannan asiri ba binne ba ne, wata wasiyya ce mai tsadar gaske ta yi mata, da wannan ’ya ta bi wannan wasiyyar mahaifiyarta, ba sai miji ya zama bita-zaizai ba. Ga abin da take ce mata: ‘Yar leleta yau ne fa za ki bar gida ki je wani bakon wuri, wurin wani mutum da ba ki saba da shi ba, kuma karkashin shugabancinsa da kulawarsa za ki zauna, don haka ki zama baiwarsa; sai ya zama bawanki! ‘Yata ta kaina ki lamunce min wasu halaye guda goma tsakaninki da mijinki, za su zamar miki taska, da jari mai tsoka, kuma duk inda kika shiga sai ala-son barka. Ki zama mai hakuri da abin da kika samu. Tsakaninki da mijinki na ji na bi, kada ki rika zama cikin dauda da annakiya, ko ki zauna kina wari kamar jaba. ‘Kar ki yarda mijinki ya ganki gaja-gaja, kada kuma ki sake ya shaki wani abu a jikinki sai kanshi mai dadi. Ki rinka rangada kwalli; kar ki zauna ido kamar nama, kuma ki sani ba ki da turaren da da ya fi ruwa; don haka ki rika sirfa wanka akai-akai. Kada ki yarda lokacin cin abincisa ya yi ba ki gama ba; kin san yunwa yanzu ta sa mutum ya fusta. Kar kuma ki rinka buruntu ko kwaramniya lokacin da yake bacci; kin san haka babu dadi. Ki zama gwana wurin gudanar masa da gida; ki rika sa ido sosai akan komai na gidan kina alkinta masa dukiya, ki kuma rinka kula da iyayensa da ’yanuwansa hada da sa ido sosai akan ’ya’yansa da yaransa Kada ki yarda a ji wani sirrinsa a bakinki, kada kuma ki yarda ki saba masa; domin in kika tallata sirrinsa, ba ki san irin kafar ungulun da zai yi miki ba, in kuma yana sa ki abu kina ki, za ki rika kona masa rai. Kada ki yarda ki rika murna in yana bakin-ciki; don wannan rashin sanin yakamata ne, kada kuma duk ki yi wata iri; ki yi ta nunkufurci in yana cikin farin ciki; don za ki gurbata masa farin-cikinsa, ki kuma kona masa zuciya. Ki sani iya tsananin girmama shi din da za ki rika yi, iya girmamawar da za ki rika samu a wurinsa, hakanan iya goyan-bayan da za ki rika ba shi, iya tsawon-ran zamanki da shi. Ki sani cewa ba za ki taba samun yadda kike so a wurinsa ba, sai kin gabatar da yardarsa akan yardarki, kin kuma fifita abin da yake so, akan son ronki, a cikin komai. Allah ya sanya alheri
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"If you can't stand the heat, get out of the kitchen."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
Jupiter_Saturn_Uranus_Neptune
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓