SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminfighter_aircraft
Tags: hausa novels

fulanin daji page 61 a&B

N@ B Aleeyu page61 Kiss din wuyanta yake kamar zai cinyeta jikinshi se bari yake yagangaro abakinta joda ta rufe shi gam yadda bazai iya saka nashi ba, rigarshi yake kokarin cirewa dama kuma bx ne ajikinshi , yana kokarin zare wandon ne sukashi an wani irin hankado ganbu, abdallah yajuya dakarfi, Ahmed mekazo yi dakina, Ahmed yawankeshi da mari zai kara wata magana yasake marinshi janyoshi yayi yabuga kanshi a bango Duka yake kaimasa ta ko ina seda yamasa lilis sann yace kajira sammaci akotu, Dan wlh sena bimata hakkinta, shikenan kawai kaga yarinya yar kauye zakazo mata da yaudara ke kuma yanunata......shiru yayi ganinta kamar a sankare hawaye na zuba amma jikinta baya motsi, dasauri Ahmed yadaukota se jijjigata yake amma taki koda tari sema kara faduwa tayi ajikinsa, Ahmed ya azata akafada bai tsaya ko inaba se dakinki, kan gadonshi ya ajiyeta, duk yawani rudewa, dakyar yasamu yadauko jakarshi yahada mata allura, yamata aykuwa anan ake yinta, randa taga allura tafara motsi, Ahmed yabita da kallo da harara, juyata yayi baya zai mata allura amma me tajuyo da karfi ni wlh bana son allura kakaini inda gwaggo na Ahmed yace gud tashi muje daganan sena gaya mata abunda kuke aykatawa keda Abdallah , joda tace Dan Allah karka tona mun asiri wlh baimun komai ba, Ahmed yace nidai baruwanka kijuya amaki allura, joda tarike gado gam, yana sawa tawani irin ajiyar zuciya harda su hawaye, tsaye tamike zatabar dakin sekuma jiri ya ebeta Ahmed yana kallonta yabarta tafadi akasa, sekuma tasaka mishi kuka, tuni yadawo real Ahmed, yadaka mata tsawa joda tace, dama yayan hafsa ne nazata ma ya Mahmud ne " Ahmed yace wlh idan bakimun shiru ba zan hadaki da bango jikinta yadau rawa , tayi shiru Dan kwalinta tacire tadaura shi a kirjinta, Ahmed na kwalinta yabuga tsaki duk daya tuna irin yadda yasame Abdallah kan jikinta se wani bakinciki yaziyarci zuciyar shi , tsanarta kuwa tadawo masa sabuwa Joda tana son fita amma kuma taga yafita harkanta yakoma kan system yana ayki, lokacin sallah yayi yafita xua masallaci yadawo yasa meta zaune se kuka take tana yiwa Abdallah Allah ya isa, Ahmed yace ke kimun shiru kafun na fasa bakinki ubanwa yakaiki dakinsa ay kina so din " joda tadago dasauri ni wlh cuta na yayi mugu azzalimi Allah yahadashi da bala'i da masifa, Ahmed yace kuttt nakara Jin kinma Dan uwana muguwar addua sena saba miki Joda tace ni zanfita inyi sallah Ahmed yamata banza yadauko abincinsa atake away yaci tareda soya milk, joda tasake maimaitawa nifa banyi sallah ba Ahmed yaballah mata harara dole tayi shiru, seda tacire ran zai yi mgn sann taga yabude wadrop yadauko mata wani katon hijab yajefamata, joda tace ina ne toilet? Ahmed yace toilet din ubanki, kucaka dake katsama xaki shigarmun toilet wato kizubar mun da najasar dinda kika fitar koh " joda tashiga girgiza masa kai, yadaka mata zaki wuce kose na ballaki, joda tara ba, bayanshi tafita , har takai kofa yace jimana " tajuyo, dettol yajefamata zaki iya hadawa da warm water kizauna kar HQ din taki tayi xafi koh " sann ki tabbar kinyi wankan janaba b4 ki kusanci ubangijinki" Joda ta aza hannu aka tafashe da kuka shikenan Abdallah yagama da ita , yacuceta, tafiya take se famar matse kafafun ta take gudun kar agane halin datake ciki, tana isa tayi sa'a bakowa tafada toilet tayi wankan tsarki sann ta hada ruwan zafi da dettol tazauna, kuka take kamar zata shide tana fitowa wani zazzabi yarufeta " kan gado tafada ko sallar batayiba, tafara kuka ciyon kaine mai tsananin gaske yataso mata har bata iya gani batajin zancen mutane sosae, gwaggo tashigo da nufin tadata tazo taci abinci amma kuma sae tasameta tana kuka kadan2 alamar tayi harta galabaita kenan, posting by Abdul. FULANIN DAJI N@ B Aleeyu page 61b gwaggo tace lfy "yan nan ? Joda tashiga nuna mata kanta, idonta arufe gwaggo tace subhanallah sannu joda, joda tace gwaggo mutuwa nakeso rayuwa ta batada amfani aduniya, gwaggo tace yau na banu ciyon kanne yafara gusar miki da tunani haka bara akirayo driver muje asibity , joda se nishi take, ba'a Fi minti biyar ba Sega gwaggo da hasana suka sata a mota sann sukayi asibity, dazuwansu suka hadu da wata aisha da suka sani I tace tamusu jagora xua ciki, aisha tace gashi nikuma lokacin tashina yayi amma bara akira likitanta tinda yace kome yasameta anemeshi Doctor aysha takirasa amma yace bazai samu damar xua ba tamasa nasiha ta dubata dole badan tasoba ta tsaya tadubata , bayan tagama gawaje2 tace joda mesa jininki yahau? Joda ta gwale ido hawa kuma nima bansaniba, doc aysha tace shikenan Allah yasauwaka, tabata magunguna suka dawo gida Zancen auren mansura da Ahmed ya kankama , amma me jikin Ahmed yayi sanyi yakasa sakin jikin sa, bayan da har anbiya sadaki da kudin aure ansaka time wata mai xua, mansura kuwa anshiga gyara bakama hannun yaro, matsi take har na fitar hankali , magani ba'a daina yiba amma har yanxu Ahmed yaki zama yanda akeso Tin ranar da abun ya faru joda batasake haduwa da abdallah ba kuma bata daina tsine masaba, abdallah kuwa yayi regretting yafi dubu, gashi based samu abunda yakeso ba gashi yarasa soyyr joda, kuka yake yi sosae yana alawadai da zuciyar shi, se yanxun yakejin sonta sabo na ziyar tarshi , ya daina fita ko ina saboda kunyar Ahmed da joda amma zuciyar shi takasa sukuni yana son gafarar joda koda zai samu nutsuwa aranshi Yau tin safe yashirya yayi wanka yanufi kofar dakinsu joda ay kuwa yana xua segata zasuje skull, joda na ganin shi takurma ihu takoma ciki aguje, ganin haka yasa abdallah yabar gidan, hasana tafito aguje tana tanbayar lfy? Joda tace kunama ce nagani, hasana tarakata har mota sann tadawo neman kunamar bata gantaba aranta tace yanxu haka wani kwaro ne anma tace kunama, nidai asea nace eh yes kwaro ne amma babba uban kwari ba Dae2 gate tahangoshi yadaka tarda driver, joda tace kai kadesa muwuce, driver yace hai madam sokike oga ya korani , joda tace okay budemun motar natari keke, yace wann kuma bazai yuba ki tsaya kiji abunda yakeson cewa mana, joda tabuga tsaki tajuya fuska , abdallah yakaraso yace plss kabamu guri zamuyi mgn, joda tace wlh idan ka fita nima fita zanyi dubifa 7:30 nayi late sosae, abdallah yace shikenan zan jiraki ki dawo koba komai naji sauki dalilin ganinki lfy lau Joda tabuga tsaki zaka gama borin kunyarka kadena macucin banza wlh nafison ganin fuskar gorilla akan taka sautin zaki yafinaka dadi azuciyata, abdallah yace Allah yahuci zuciyarki, joda tacewa driver zaka wuce kose na ballah ganbun " kuji joda kamar wata kakkarfa " abdallah yabuga kanshi a bango yanxu gashi duk soyyr datake yimasa tarikida takoma kiyayya tsantsar ki nake hangowa a idonta , ya Allah ceceni Ahmed yakira Mahmud yaxo akan suje zaba gidan daya masa a cikin gidajen dad dinsu, Mahmud se tsiya yake masa ango2 kasha kamshi nifa baxan yarda kayi auren nan bada niba, gwara nima na nemi tawa, Ahmed yace wann kuma kaitashafa, Mahmud yace nifa kanwarka tamun, Ahmed yadaure fuska wace daga ciki, Mahmud yace D cute be dinn amina, Ahmed yace to badaniba jeka same ubanta, Mahmud yace kaima ubanta ne.........
Back to posts
Comments:
[2018-07-25] GausyHaup :

snoqualmie casino online casino real money huuuge casino caesars casino online | https://onlinecasinoally.com/ - huuuge casino https://onlinecasinoally.com/ - gsn casino

[2018-07-25] Teadiaceali :

gsn casino paradise casino parx casino online dakota sioux casino | https://onlinecasinosiri.com/ - mohegan sun casino https://onlinecasinosiri.com/ - doubledown casino

[2018-07-25] tourittee :

online casino bonus online casino games online casinos online casino slots | https://onlinecasinokle.com/ - betfair online casino https://onlinecasinokle.com/ - online casino slots

Maximum comments count is reached.
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
19/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Trouble shared is trouble halved."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe

New Game

Ant
fighter_aircraft

Disneyland 1972 Love the old s
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date

Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓