Insane
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminman_in_space_suit

Fulanin daji page 60

hausa novels
N@ B aleeyu page 60 Haka suka ci gaba da karantawa har kusan 2 suna gurin sunma manta da tsawon lokacin da suka dauka agurin joda harda su cire takalmi, kwance sukayi kan carpet din suna karanta cards din idan joda taduba wann tabawa khalthum wann , Seda suka gaji Dan kansu suka kira driver yakaisu gida, badan ransu yasoba sedan kawai lokaci yatafi joda kam Seda ta ebo flowers din dasauran kaya ga uban chocolates da biscuits, khalthum kanta bata taba ganin irinsu ba Khalthum aka fara saukewa itama ta ebi nata kayan sann tawuce, joda ta isa gida se faman cin chocolate take kafun su isa gida tacii biyar duk girman su , sadaf2 tashiga dakinsu taje taboye chocolate din kar gwaggo tagani takarbe, wanka tayi tacanza kaya, atampa tasaka riga da Zane tayi daurin Dan kwalinta oll back. Sann tayi sallan azahar da la'asar, hasana tashigo tace joda Dan allah kimikawa su isa driver abuncin su, joda tace yana ina nifa tsokanar shi ce banaso, hasana tace hava dae kiyi hakuri ni yanxun cake zanfara toyawa waccan masifaffiyar kafun tazo tacimun mutunci, joda tasaka dariya tace gsky kam, kular tafara kaimusu sann takoma tadauko plates da spoons, takai musu , zata juya ne taji ance kamar yanda taurari ke haske gami da kyalli asararin samaniya to haka fuskanki take haske gamida kyalli acikin zuciyata, joda tajuyo dakarfi abdallah dama kaine kayi haka, abdallah yadinga mata murmushi, Yace zomuje bae kigan wani big surprise , joda tace a gain kuma Zagaya yayi baya da ita yabude wata kofar sann yace rufe idon ki tarufe kyalle yasaka yadaure mata idonta hannunta yaja sukayi Yar tafita sann taji kamar ansake buda wata kofar sekuma aka rufe, abdallah yakalleta yayi murmushi yace oya bude idonki, tana budewa taga flowers ko ina jajaye bedsheets shima ja, tace wow ya abdallah amma nadazu yafi kyau shi komai pink ne, abdallah yace dazu kuma joda tace eh mana, abdallah yace ok naji yanxun ba wann ba mezaki bani as my valentine , joda tace mekake so Abdallah yace duk abunda kika bani inaso, joda tace a'a nidae kafada kawai, abdallah yace ok ke nakeso, joda tace nima kai nakeso, abdallah yace kanki zaki bani koda 15 mnt ne, joda tace yo ay dama ni taka ce , abdallah yace ba wann ba ina nufin kibani jikinki na more ki koda na 15 mnt ne, joda tace nifa wlh banganeba , abdallah yace ok lamme proof it " fuskanta yajanyo yafara shafa bayan ta jikinsa kuwa se bari yake " joda ta turasa da karfi abdallah mekake nufi ne , abdallah yace plss joda just in seconds mun gama wlh zan miki ahankali, kwalla yacika idon joda tace abdallah dama Amma jikina kakeso bani ba, allah ya isa tsakanina dakai, kacuci Soyy ta kayaudareni Abdallah yadaka mata tsawa ni kike kira da mayaudari, to yau zan nuna miki yaudara, yafara kiciniyar cire mata riga dayake zif ne har kasa baisha wata wahala ba yazare shi joda ta kankame jikinta tafara matsanancin kuka , kaji tsoron allah dadin da zakaji na kankanin lokaci ne yafita nikuma kagama bata mun rayuwa abunda iyayena sukayi she karu suna tanadi , wace amsa zanbawa mijina alokacin daya kusan ceni yajini ba'a cikakkiyar budurwa ba , wa'azi tashiga yimasa kota ya amma ina wanda yakauce hanya ya kauce kenan Kanta yabuga abango tuni ta buga wata shegiyar kara yazare rigar takasance daga ita se vest, kuka take har muryanta baya fita kan gado yakada ita yahanye ta, tuni ta gan tsara masa cizo, Seda yayi Yar kara turasa tayi takoma kan ganbu zata bude, abdallah yataso dasauri yafizge key din yajefa a window yarufe , ganin haka yasaka joda buga shegiyar kara amma dayake sama ne suke ba'a ji sosae kan gado yamaida ta, joda kam ta sadakar rufe idonta tayi, tana adduar neman tsari.....
Back to posts
Comments:
[2018-04-03] Rasheedat :

very nice story

[2018-01-15] KHADIJA SANI :

DAN ALLAH KUMAZA KU GAYRA


UNDER MAINTENANCE
M.sharifglobal_stylesheet.css
_headtags
hadith
Hi
mata zallah
my kitchen my dignity
fasaha
About me_1
musha dariya
blog_images
dakin amarya
_footer
Mata zalla
Blog
DEEJAMAH Complete-2.txt
DEEJAMAH Complete-2_1.txt
CAPTAIN SADIQ.txt
Captain shayeeda complete.txt
Captain shayeeda complete_1.txt
Doctor DEJEERT-11.txt
Doctor DEJEERT-11_1.txt
Daga wankan gida complete 1.txt
CIRANIN AMANA.txt
images
NASIHA KAN ADDINI
xtgem_template.css
About me
files
24daily post
shiganam zuwa hausa novels
_header
xpsiphon
Image3A45887 1
9653
Download start park 10.199.212.2,mtn1app.mtn.com
new xp
DOWNLOAD ⏳ BURIN RAINA
DOWNLOAD ⏳ YAR MAHAUKACIYA
DOWNLOAD ⏳ YAR KAUYE KO YAR BIRNI
DOWNLOAD ⏳ MARAICIN RAHAMA
DOWNLOAD ⏳ YAR BAIWACE
DOWNLOAD ⏳ KISHIYATA JAHADINA
DOWNLOAD ⏳ BARAUNIYA AMARYA
DOWNLOAD ⏳ YAR GATACE
DOWNLOAD ⏳ BANA KAUNARKA
DOWNLOAD ⏳ JENNIFER
DOWNLOAD ⏳ YAR KWALLIYA
DOWNLOAD ⏳ DR. DEEJERT
DOWNLOAD ⏳ BINTALO
DOWNLOAD ⏳ DODON JATAU
DOWNLOAD ⏳ ABOKIN MIJINA
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SHAYEEDAT
DOWNLOAD ⏳ DA'IMAN COMPLT
DOWNLOAD ⏳ DOMIN KANWATA
DOWNLOAD ⏳ BASAN RAINA BACE COMPLTE
DOWNLOAD ⏳ YAR'FULANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ Babban Kuskuren da na Tafka cmplt
DOWNLOWD ⏳ A MAKABARTA AKA HAIFENI CMPLT
DOWNLOAD ⏳ NISFUL HAYAT COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳BURIN HAFEEZ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MTN FREE BROWSING
DOWNLOAD ⏳ KANWAR MIJINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ILLAR HAUSA NOVELS COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ LALATA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ AUNTYN YARA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ALHINI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ABU-TURAAB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ CAPTAIN SADIQ COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ TANA RAINA COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ REAL AMANI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ ↕ NIDA YAYA HABIB COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ RAINANTA ZANYI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ NAMIJI BAYA KADAN COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ JALILAH COMPLETE
CLICK TO DOWNLOAD DR.AHMAD COMPLETE
CLICK HERE TO DOWNLOAD DAGA WANKAN GIDA COMPLETE
DOWNLOAD AZLA COMPLETE
DOWNLOAD FULANIN DAJI COMPLETE
DOWNLOAD ⏳ MIWASMITI COMPLETEMIWASMITI COMPLETE
SHIKADAI NAKE SO COMPLETE
AZLA COMPLETE
FULANIN DAJI COMPLETE
JALILAH COMPLETE
MA'AIKACIYAR GWAMNATI COMPLETE CAPTAIN AHMAD JUNAID COMPLETE
A BAKIN AURANKI COMPLETE
DEEJAMAH COMPLETE
YAR RAWA COMPLETE
ZEENATU COMPLETE
YAR KWALLIYA COMPLETE
MIJIN MARAINIYA
4072
Admin Ab
Source: Google news
Me
4420
18/05/24Mozilla/5.0
click Here to send me messageUnited StatesZayyanu
Book
shiganam zuwa shafinmu na facebook
Welcome to my new mobile site, Barka da zuwa dan uwana shafin hausa novels sokoto,ka duba sama zaka ga an saka click here to hausa novels kusa da inda aka saka About me to ka danna rubutun kawai ko ka shiga wurin zaka samu sabbin litattafai
"Words are often seen hunting for an idea, but ideas are never seen hunting for words."Rhna
Adbl mm
Tic-Tac-Toe
+++
+++
+++
New Game


Ant
man_in_space_suit
Islamic Calendar Widgets by Alhabib
Free Hijri Date


Type a keyword:

Hakkin mallakar hausa novels sokoto 07068808039∓∓