XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft1

sadauki page 58

sadauki page 58
58... Hankali yasoma tashi ganin ba sadauki gashi Har dare yayi, Mai martaba yace akyalesa zuwa gobe myb kanshi yadau zafi ne Shi isa yaje gidan Shi yadan wuta, mama tace Dan kanshi yadau zafi shine zai rufe wayar shi ai seya tsorata mu, Mai martaba yalakaci hancinta kekuma uwar tsoro ba, hararanshi tayi tana murguda baki, yajanyota yayi hugging Abunshi yau dakina zaki kwana kinsan inata missing dinki fiyeda 2weeks anamun rowan kayana, mama tasa hannu ta bige masa baki yarka Aljal na jinka, mai martaba yaware ido and so wot? da hakan aka samu mijinta, mama ta kara hararanshi tace Kaga ban son wannan idan taji tadena ganin girman mu fah, Mai martaba yadaga kafada yace kobata jiba Tasan me ake tinda har ta iya daukar ciki, Ganin yana neman tona mata asiri yasaka mama janshi sukayi dakinshi, dama kuwa haka yakeso! "O ni Asea tsofaffi da soyayya " lol, Breakfast Mai rai da lfy aka yowa Ajlal zuciyar mama fess anrufe shafin wannan case din tinda Affan yace ya hakura da matar, Aljal ta kalli mama dataga sewani murmushi take tace mama har yaushe zan iya cin abinci batareda naga Ajlah ba har yaushe zan samu nutsuwar raina, mama tayi murmushi tace kincika sonshi dayawa kirage nunawa kinji insha Allah yana lfy anjima kadan zakijishi ba wannan ne karo na farko daya soma wannan ba, hakan yana nuni dacewa ranshi yakai kololuwa abaci Amma fah sekinyi da gaske gurin Shawo kanshi ' Ajlal tayi murmushin yake tasoma cin abunda aka kawo mata dukda bawani dadinshi takeji ba, wasa-wasa har 3:am Babu labarin Ajlah ganin yanda Ajlal tadaga hankali ta yasa mama tanemi kabir dayaje gidan Shi aduba sa, bamusu yaje, firstly abunda yasama gateman din gidan yace rabonshi da Ajlah tin shekaranjiya kabir yayi matukar mamaki, haka dai ya tuko motar Shi yadawo goslow yayi yawa soboda haka yacanza hanya yabi titin lanbu, nanma yasame mutane dayawa anata kuka wasu na taslima, kabir yayi parking yafito yana tambayar ko lfy? wani saurayi dake kuka yasoma yimasa bayanin halin da suka tsinci wani matashi wanda ba'a san ko waye ba Wanda bashida rai a halin yanzu , kwallah suka zoma kabir yajuya yacanza hanya cos yanada rauni bazai iya kallon abun ba, Kan kujerar mama ya zube yana maida nunfashi. mama tace yade Dana, kabir yace inada ya boye wani gurin ne cos gateman dinshi yace baizo ba, mama tayi shiru can Kuma tace yana yuwa ba abunda baxai i yayi ba, Amma yana ga kamar kana kwalla? Kabir yasauke nun fashi yace wani accident ne Ko me Oho wani matashi akace ba kyan gani harya sauya kamanni da alama tin jiya Abun yafaru cos harya fara doyi, mama tace subhanallah, "innalillahi wa'innah ilaihir raji'un" ALLAH yasauwa mana wannan kasar Tamu munada karamcin tsaro, Ajlal tace ina ne gurin Dan Allah ka kaini ingani, kingani koh mama nafada miki duk inda yake baya in good condition ' mama tace haba Ajlal ace miki mutun Har yafara doyi ya mutu fah, Ajlal takara fashewa dawani kukan no mama Dan Allah kuje kuduba kingani koh ta nuna cikin ta Shi ma kuka yake na rashin dad dinshi, ta shafa cikinta sorry baby dad dinka zai zo very soon, jikin ma yayi sanyi barinma kabir da ya soma wasu tunani dasauri yatashi, mama tace ina zaka? Kabir yace Zan koma in duba ne, mama tace Dan Allah Karka je natabbata bashi bane, kabir yace Sena dawo mama, itama din faduwa tayi a kasa bugun zuciyar ta na karuwa, Zuwansa keda wuya yaga anzo da Ambulance tareda yan sanda za'a saka shi aciki dasauri yakutsa kanshi aciki yasamu shiga lokacin da zaa rufe motar wani karfi ne yazoma sa yadaga ganbun motar da Karfi tareda yaye kyallen da aka masa rufa, ido da baki bude yakasa motsi yaka feshi da ido yana huci kukan ma bazaizo ba he" can't believe wot his eye's seen " real ne kokuma dreaming yake ' wani daga cikin dan sandan ne yarike kafadar shi yace kasan Shi ne? Se alokacin kabir yafashe da kuka dukanninku yanuna su Baku gane Waye ba wannan sadauki Ajlah ne fah Ajlah Dan sarkinku ' kowannensu yaja dabaya yana kare masa kallo dakyar suke iya gasgata zancen Shi domin komai nashi yacanza ba Abunda kake iya ganewa nasa ne, wani irin ihu kabir yayi yazube A gurin sumamme Farkawarsa yaganshi ajikin Mai martaba yana matsar kwallah har anyiwa gawar wanka mama kuwa anyi asibiti da ita, Ajlal sun hanata fitowa saboda gudun halin da Zata shiga, kamar an tsikareta tabude ganbun dakin datake tayi saa hadiman Sun daga a gurin, cikin sanda ta canza hanya wadda Ke sadata da waje tin kafun takae take jin Kuka kala-kala da hanzarinta takarasa cakk ta tsaya tana kare musu kallo ga gawa agaban Mai martaba yana zuba mishi addua wasu na Alwala, bayan takaraso take bin su da kallo tana son Ganin abbanta can ta hangosa kefe, tayi murmushi a zuciyarta tashiga neman sadauki har tagama binsu da ido Babu Shi, harara ta war Watsawa Mai martaba lokacin daya kalleta, tace lfy Ina mijina Naga kowa Babu Shi har yanxu baidawo Ba koh. Kin kallon gawar tayi tasamu kujera tazauna kanta ba dankwali ga maza A gurin Mai martaba yayi karfin tashi yarikota yace Ajlal kijini dakyau kome da kike Gani mukaddarine daga Allah mutuwa da rayuwa duk ahannun sa take shi yabamu Ajlah yakuma fimu son shi, Ajlal tace wait duk wannan bayanin na mene tinda ba mutuwa yayi ba ay nasan bai mutuba bazai ma mutuba shine dakanshi zaiyiwa danshi hudubar suna ta shafa cikinta, abbanta yagirgiza kanshi yabar gurin bazai iya kallonta ba, se alokacin tabuga uwar kara tafadawa gawar tana zabga uban kuka Babu Wanda yayi kokarin hanata, se wani malami daya ce acireta daga gawar mamaci baya son tabi.......
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharif