click here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admin
Tags: mata zallah

fulanin daji page 63

N@ B Aleeyupage63
Wani gida aka Ahmed yazaba ba nisa da gidansu dukda bai masaba sedan kawai yanada side dinda yakeso, tini aka shiga gyaran gidan, hjy tazo tasame Ahmed da dad a palor , tace dama kunake nema, dad yamaida dubanshi a kanta, Ahmed kuwa ya cigaba da rubutunshi, tace alh dama nace kaida Ahmed waxai hado lefe ina nufin kai zaka masa ko kuwa shi zaiyi abun shi,
Ahmed yakalli dad ya girgiza kanshi, dad yace kamar wann zanmasa komai yanada abun shi shizaima kanshi lefe, hjy tace toh Ahmed wai dama nace kasan mata sunfi sanin abunda yadace , shine nakeson ka kawo kudin se muje dubai muhado komai nida amina, Ahmed yace dakata kinfi kowa sanin bana son shishshigi alamurana, nizan hada abuna bana bukatar kowa yasaka mun hannu aciki yana kae nan ya ajiye biro dinda yake rubutu dashi kan table yafita a dakin , hjy tarakashi da harara
Ciyo mai tsanani yakama abdallah yarufe kanshi adaki bawanda yasan halin dayake ciki, amina ce talura kwana biyu baya fitowa breakfast, tayiwa hjy mgn, hjy tace waya sani ko yana can gurin iskancin sa ba mamaki ba ace baya gidann tin shekaranjiya, amina tace anya bruhh baya kwana biyu ba'a gida ba bara nadubo shi, side dinshi tanufa, tamurda ganbun atake kuwa yabude, kara tasaki ganin shi akasa yana murde2 da alama cikinshi keciyo
Dasauri takoma tasanadda hjy, hjy tin a dakinta take ihu da kuka, koda su kazo yanata kwara amai, dasauri hjy takira dad tasanadda shi, ba'a Fi minti uku ba se gashi tareda Ahmed sukazo aka saka shi a mota se asibity , ana xua Ahmed yakira wani likita suka shiga tare aka basa taimakon gaggawa, atare suka fito, Ahmed yace kamusu bayanin abunda kedamun dansu, likitan yace ulcer ce tamasa mugun kamu har zuciyarshi tafara ciyo, da alama yau sati daya baici abuncin kirki ba Wanda zai Gina masa jiki
Hjy tace shikuwa meke damunsa har dazai kauracewa abinci, dad yace ay laifinki ne kina matsayin uwarsa ace yadaina cin abinci amma baki lura da hakan ba wann ke nuna cewa baki kula dasu yanda yakamata watarana seya mutu bada sanin kiba, amina tace dama kasan koyanxu nice na lura yade na fitowa, Dana mata mgn cewa tayi kila baya gidan danabi takanta sedai muji warin gawarshi, dad yace kajiko, hjy tace kaji munafukar banza wlh sena ballaki sgegiyar yarinya kawai, Ahmed yabuga tsaki yaraba tagefen su yawuce
Kwanan shi 7 sann aka bashi sallama ko yaushe damuwa fal aranshi, joda kuwa tin ranar bata kara saka abdallah a ido ba , khalthum kuwa tayi tamata fada akan bata kyauta ba, joda dae jinta kawai take Dan batasan meke faruwa ba , sun fito exam yau tin 12 suka dawo gida dae2 kofar gate tahango abdallah yana tafiya shikadai amma se hawaye yake joda ta tsaya tana kallansa jikinta duk yayi sanyi shikuma kamar an ce yadago yahaganta, tana kallansa dasauri yakaraso zaizo gurinta, ganin haka yasaka joda juyawa dakarfi tareda bata fuska
Abdallah yace joda idan baki ya femun ba banga amfanin rayuwa taba, mota na xua gurin shikuma abdallah yatsaya kan titi, kiyyy!!! Kakeji dakarfi tajuyo tareda aza hannu aka tayada jakarta tana wayyo Allah, jijjigashi take amma ko alamun motsi ba yayi , se jini ke fita , duk ta haukace se ihu take da gudu tashiga cikin gidan, gefen garden ta hango Ahmed dasauri taje gurin shi tana haki
Ahmed yajuyo Jin ana xua aguje, jaridar hannun shi ya ajiye, yana kallonta jikinta duk jini ne " kanshi tafada tana kuka, yayan hafsa, mo...mo....tahhh.....ce takade shi baya motsi ya mutu, Ahmed yace waye dallah ki daga mun shegiyar yarinya , se a lokacin joda talura da tafada ajikinshi........

Back to posts
Comments:
[2018-08-01] RainaOrnase :

It is appropriate time to make some plans for the future and it is time to be happy. I have read this post and if I could I want to suggest you few interesting things or suggestions. Maybe you can write next articles referring to this article. I wish to read more things about it! Atkins

[2018-08-01] RainaOrnase :

Fantastic forum topic.Much thanks again. Cool. http://015lglrf.tumblr.com/ - Siron

[2018-08-01] RainaOrnase :

Really appreciate you sharing this post.Thanks Again. Awesome. http://015lglrf.tumblr.com/ - Bartsch


UNDER MAINTENANCE
What's your name ?
What's on your mind ?
Enter Code:
Upload Photo
shared 's post !

2019 11 19

shared 's post !

2019 11 19

shared 's post !

2019 11 19

shared 's post !

2019 11 19

shared 's post !

2019 11 17

shared 's post !

2019 11 16

shared 's post !

LOVE

2019 11 16

2019 11 18 1

shared 's post !

LOVE

2019 09 24

shared 's post !

2019 09 21

<<<12>>>
M.sharif

Lamborghini Huracán LP 610-4 t