Lamborghini Huracán LP 610-4 t
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft1

fulanin daji page 62

N@ B Aleeyu page 62 Ahmed yace baruwana fa wlh yarinyar batada kamun kai you know agabanka nazaneta kwanan baya, Mahmud yace saimi toh iyakacin iskancin mace ace tayi cikin shege to so what " virginity dinta ba shine abunda nake bukata ba, in har tana sona zan iya canza ta daga mummuna zuwa kyakkawa, Ahmed yace lallae se yau na tabbatar baka San mekake ba Mahmud yace kai bafa budurcin mace shine abun bukata ba obeying kawai indai zata mun da'a to wlh tafimun virgin dinda zataxo tana Ci mun mutunci, mu maxa se muce dole se virgin wlh watarana wata kaddara ce kawai wadda baka Fi karfin yarka" matarka" kanwarka" uwarka" tafada aciki ba , idan bama auren irin wadann matan lalaci bazai taba kaura ba a duniya , aurensu jahadi ne babba " kuma bana Jin auren irin wadda kakeso zaifi wann lada dakyar ma idan ba wann yafi lada ba Ahmed yace ya isa Dan Allah el_sheek , kazo kacikani da wani zancen banza kowa danasa ra'ayi kagane koh " Mahmud yayi murmushi yace Wanda yayi nisa baya Jin kira, dae2 nan suka kawo wani gidan , sun shiga ciki suna dubawa amma Ahmed sae complain yake yana kawo matsalar gidan, Mahmud yace dakata malam wlh nagaji da yawon nan iskancin banza tin dazu muke yawon duba guri amma duk inda mukaje se kawo matsalar shi, Ahmed yace duk basumin ba ne , Mahmud yace gud saboda kagansu ne inba dad ba waxai tsaya tawa kamarka gida kuma har se kazaba, Ahmed yace karfa kafara zubamun bansan zancen banza Joda sun fito skull itada khalthum, suna fira, khalthum tace joda ga nakin nan yaxo, joda tace plss kibarshi bashida ayki ne, khalthum tace tohfah yaukuma keda kanki, joda tace ehh kibarshi kawai munyi break up ne kuma wlh baxamu taba dawowa nomss ba, khalthum tace insha Allah joda har yanxu kina sonsa na tabbatar abunda yamiki bakai kimasa wann horon ba, joda tace plss khalthum bakisan abunda kefaruwa ba just leave me alone, plss khalthum tace shikenan Allah yasauwaka Juyawar dazatayi taganshi agabanta idonsa tab dawaye yace plss joda karkiyi judging dina tahaka zuciyata bazata dauka ba, Dan Allah kisaurareni wlh tin randa kika shigo skull dinn nake jiran fitowarki banji yunwa ko kishi ba, ganinki da yafiyarki shikadai ne abunda nakeso arayuwata, joda tabuga tsaki tace abunda baxaka taba samuva har abada baxan yafe maka ba tana kai tajuya dakarfi tashiga motar suka wuce, khalthum dake kallonsu hawaye tab a idonta itama tajuya zata wuce abdallah yace plss kitayani bata hakuri, khalthum tace insha Allah batareda ta juyoba Yau kusan kwana biyar currr abdallah nabin joda anma wulankancin yau daban na gobe da ban. yauma kamar kullum tafito daga skull, dasauri yaxo yarike mata wando duk yarame yayi baki, joda tace malam wai lfy kake neman taramun jama'a, abdallah yace joda ko ubangiji munayiwa laifi ya yafe mana bare kuma Dan Adam, joda tace ayya Wanda yasan Allah shiyake da wann sanin bakaiba, abdallah yaduka har kasa yace Dan Allah3 joda kiyafemun, hannu bibbiyu yasaka yariketa joda tawankesa da mayen mari Duk jama'ar dake wurin seda sukaji kukan marin khalthum tazare ido gamida juyawa abaya, samarin makarantar suka yo kansu, wani daga ciki yace ke dabbar inace zaki dubi girman wann mutun kimaresa aganan jama'a bayan da duk wulakanta shi da kike a kullum bai miki ba se kin hada da zagi, joda tace ohh....kazo rama masa ne ? Yaron yace kuttt yarinya karki kuskura kigayamun rubbish wlh yanxun jikinki tagaya miki Joda tace bismillah shege kafasa, yadagan hannu zai mareta dasauri abdallah dakansa yake kasa Yadago yarike shi yace kana tabata wlh jikinka zai gaya maka yaron yace yi hakuri bruhh ashema kaine, abdallah yace kasan nine? Yace eh ay abokin bruhh dina kake hafix, abdallah yasosa kai hakane jeka bakomai zan gyara lamarin , yaron yace sure bruhh gsky yarinyar nan batayiba Sam batasan zafin soba, abdallah yace anjiya jeka dae sae anjima, Yana wucewa abdallah yajuyo fuskar sa adaure, yace joda Allah yagani na name gafararki iya abunda zan iya " kuma Allah yagani har zuciya ta nayi nadamar abunda na aikata, kisani baxan kara biyarkiba akan kiya femun , zanje nacigaba da rokon Allah akan yasaka miki jinkaina kiyafe mun , koda bazaki soni ba burina kawai kiyafemun, amma kisani daga yau duk abunda yasameni kece ko yaushe zuciyata zata iya bugawa ayadda nakeji dinn bana tunanin zankai safe da rayuwa, idanma har narayu to kuwa nasan se an gwammace mutuwata akan rayuwana yana kai nan yajuya yabarta atsaye tana hawaye......... Muje zuwa
Back to posts
Comments:
[2018-07-20] STEWdrug :

There are different ways to fry tomatoes, but each of them will require cook to spend row hours in the kitchen, so this food is usually better correct prepare on weekends or for special occasions. When tomatoes are roasted, they get a deep taste and are combined with seafood, antipasto and other roasted vegetables. Moreover, they are perfectly suitable for use in the baking industry, in making bread or cake with custard.
canning stewed tomatoes


UNDER MAINTENANCE
M.sharif