XtGem Forum catalog
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call adminhurricane

Halin Rayuwa page 2

Halin Rayuwa 2 na Abdul(m)kibab DA HANZARI na nufi school din ina isa na tarar sergeant ya tare gate a gefe daya duk late commers ne anam take yace man na wuce domin yasan hakane halin Rayuwata tun yana dukana har ya daina a kullum makare nake zuwa school da sauri na karasa laboratory namu ina isa suna fitowa Angelina che na fara haduwa da ita Abdul why you came late today and this is very important lesson today that every student should take note,what about manual books kawai nafara tambayar ta zainab said you gave it to her you said ur not feeling good. A zuciyana nayi mamakin zainab wai wannam yarinyar me take nufi waima ina ta Samu manual books din na tabbata daba'azo dasu ba tofa watan shan kashina yazo. Dubawar da zanyi sai mukayi 2eyes da zainab sannu dazu yaya akayi yau kazo makare sama da kullum zo mu tafi a zuciyana nace wannam yarinyar gatan da take man babu me yiman irinshi ,nasan baka karyaba ko wannam naka ne nagode kawai nace mata wai me yake hanaka zuwa school da wurine hmm kinsan sai nayi aikin gida Amma me yasa bazaka bari har ka dawo ba,banida lokaci kawai nace mata,a haka muke hira wayata naji tana ringing a firgice na dauki wayan sunan ummah ne nagani hello kawai nace dan ubanka maza ka dawo gida ina neman ka to ummah nabaka 15minutes idan ka wuce ka shiryama goronka, Da sauri na dauki jakana Ina zaka tafi wlh zainab ummah ce tace nazo to ka tsaya kaci wannam no i only have 15minutes a guje na biyo hanya Hon naji anyiman dubawan da zanyi Ashe husain ne a cikin wata onata wai kai dan Allah miye haka kana gudu kamar mahaukace this madness no Hussain i only hav 14minutes to reach house zo mu tafi yace man da sauri na shiga tafiya muke yi yana bani labari amma sam hankalina baya a kansa ina tunanim wanne hukunci ne ummah zata yiman......
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharif