Pair of Vintage Old School Fru
SHIGANAM ZUWA HAUSA NOVELS 24daily postclick here to Homeclick here to hausa novelsAbout me
Ab
click to call admindc10_aircraft2

Halin Rayuwa page 1

HALIN Rayuwa PAGE 1 ============ kwance nake ina bacci mai dadi a dai dai lokacin ina mafarkin mun hadu da zainab a giginya hotel wacce muka shafe 15 years bamu hadu ba murmushin tane ya saka ni attention kamar wani brigadier na soji .. <,︻╤─ ҉ • • • • \ \ ,/﹋╯. /_ /_ Tabbas na gane ta domin ko a ciki duhu na ganta zan gane ta. kamun na kara sa wajen ta tuni na tsara irin lafazin da zan furta mata in few minutes,ji nayyi an kwada man wani irin abu kaman guduma akai wanda yasaka ni ganin double Stars tashi dan iskan banza useless yaya nane ya kwadaman jalkan diban ruwa da sauri na mike kaman an sakawa bike gear 1 kamun na ankara na samu saukan mari 3 wanda ya sakani ganin wuta blue flame ,inna lillahi wa inna ilahi raji'un na fara fada inda yayan nawa yace wuce mu tafi gida tafiya nake bana ganin hanya bansan da window a bude yake ba kaina ya buge daidai angle 90 din sa da sauri na dafe kaina koda na duba hannuna ya cika da jini yayan nawa kuwa tsulamin geza kawai yakeyi kaman jakin iro yana fadin bazaka wuce ba??, Wasu emergency !!! Hawaye ne suka fito min a haka na jure ina tafiya da isarmu gida ummah tana kwance tace shege wato baka sanda aikin kaba ko!!! To wlh ko ina bazaka tafi ba sai ka cika komai na gidannam. Sai a lokacin nasan karfe 8:00Am tayi bayan na kalli wall watch dake dakin,hawaye ne kawai ke zuba a idona sai nace ummah dan Allah kiyi hakuri zan samo 3 buckets nasan zasu ishe ku idan na dawo school sai na karasa sauran ciko wlh nayi late sannam kuma gashi muna da practical physics manuals books a hannuna suke idan baan isa ba zai iya zama sanadiyyar a kore ni daga.....tassss ss!!!!! naji a kunce na kamun na qarasa maganar Shashan banza baka san da school ba zaka je kayi ta bacci??? Wlh fa kaji nace ko zaka saka ni yin kaffara ne. Daga nam bansake fadin komai ba na dauki bucket na wuce neighbors house nemo ruwa tafiya nake ina kuka kamun in isa ruwan ya dauke a saboda haka na wuce gidan sifawa domin nasan baza a rasa ruwa a chan ba, nisan gidan mu da wajen zai kai 3 kilometers. Kamun na iso gida na tarar anyiwa su ummah wayar suzo asibita baba ba lafiya ya fado daga gidan sama hawa na uku ko motsi baya yi, wannam ne ya bani damar samun tafiya school. Akace sumayya ta tsare gida dayake basu sanar damu komai ba, sumayyw ce tace nayi sauri na wuce school. Din ita zata yiman aikin,a haka na isa school din ko kudin break-Fast bani da......... Thrill or not?
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
M.sharif